Usman Tech 3 months ago
UsmanUk

Yadda Zaka samu kudi a Online ta hanyar amfani da Invideo AI

Najima inaso nayi wannan rubutun amma sia yau ALLAH yabani dama domin nunawa 'Yan yadda mutum zaisamu kudi ta hanayar amfani da Invideo AI.


Invideo AI shafi ne dake amfani da “Machine Learning” wajen samarda hoto mai motsi wato “Video”. Abinda ake bukata iyaka shine “Prompt” ma'ana bayanin da zaka baiwa na'urar domin ya fahimci me kake bukata.


Kamar yadda za'agani a kasa wannan videon bani na hada a shafin Invideo din nayi generating dinsa kuma iya “Prompt” na bayar.


Yadda mutun zaiyi shine da farko aje shafin https://ai.invideo.io ko kuma https://invideo.io/ai sannan ayi register sai azabi “Free” ko “Premium”. Shi dai “Premium” tsari ne da sai kabiya kudi kuma yanada alfanu diyawa sama da free na kyauta. Amma dai dan wannan post din nayi amfani ne da free wato nak kyauta.


Daga nan sai a bada Prompt din. Yana da kyau mutum yakoyi Prompt Engineering domin sanin yadda zaiyi mu'amala da Large Language Model (LLM) irinsu wannan shafin na Invideo, ChatGPT, Bard da sauransu.


Misali bayan na fadamar yamin generating Video akan hanyoyi biyar na samun kudi a Online, na sake fadamasa cewar yayi amfani da muryar namiji kuma murya mai ƙauri ko babba, sannan in zaiyu yayi amfani da turanci irin na Nigeria.


Wani abin dadi game da Invideo zai baka damar editing ma'ana ka gyara abinda ake fada acikin video. A takaice da Invideo zaka iya generating kowane irin video cikin sauki da kayatarwa ko da kuwa video na tutorial ne, kamar misali wanda nayi generating dinnan.


SHIN TAYAYA ZA'ASAMU DASHI KAMAR YADDA NA FADA ASAMA?


Misali ace kai Social Media Manager ne, Ko Marketer ko mai yin tutorial ko kuma mai hada video irin na biki da sauransu, cikin sauki zaka iya amfani da Invideo AI wajen samar da wadannan videos din. Idan misali kana amfani da awa biyu wajen hada video tallar biki kaga kuwa da Invideo minti goma ya wadatar.


Idan kai Social Media Manager ne cikin sauki zaka hada advert video dashi harma kasiyar, kai ko da kuwa yanzu ne zakafara harkar zaka iya hada wadannan bidiyoyin sannan kana siyarwa.


Ace Page din tutorial ne dakai zaka iya hada videos din tutorial dashi dama dai sauran duka abubuwa na yau da kullum.


Domin tabbatar da ingancinsa a duba hotuna da video da nasaka.

🔥Please Share 🔥

3
1.1K
Revolutionize Your Blogging with Ai Blog Post Generator

Revolutionize Your Blogging with Ai Blog Post Generator

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
Download Capcut Cloner Application

Download Capcut Cloner Application

1725699397.png
Usman Tech
4 months ago
Yadda Ake Bude BVN User

Yadda Ake Bude BVN User

1725699397.png
Usman Tech
3 months ago
7 Ways to Make Money from a WordPress Website

7 Ways to Make Money from a WordPress Website

1725699397.png
Usman Tech
4 months ago
BLUM AUTO CLICKER FREE DOWNLOAD

BLUM AUTO CLICKER FREE DOWNLOAD

1725699397.png
Usman Tech
3 months ago