Usman Tech 5 months ago
UsmanUk

Yadda Akewa Matsalar Memefi Mining

Akwana kin Nan ana samun matsala da wannan mining na Memefi Sai dai Anabin wasu hanyoyi domin magance hakan Wanda kuma ba kowane yasan hakan ba,


Toga Yadda Akeyin Nan domin wannan mining yabude idan Yana baka matsala, kayi daya daga cikin wannan 👇


 1. Idan kana iyki da sim na MTN ne saika koma kayi da Airtel

 2. Idan hakan yaki kayi iyki da VPN

 3. Idan hakanma Kayi baiyiba kamaida wayar ka 3G 

 4. Idan hakanma baiyiba katashi 3:00 dare kayi 

 

Idan kayi duk wannan baiyiba ka hakura dayi kawai domin sune hanya da akebi a yanzu kinda shima ankusa listing din sa ku kwada daya anan


Allah Yabada Sa,a ✍️Usman Fasaha Tv

3
1.2K
Pixellab Yd Application

Pixellab Yd Application

1725699397.png
Usman Tech
7 months ago
CYBER SECURITY

CYBER SECURITY

1699044833.jpg
Usama Abubakar
6 months ago
Yadda Zaka samu kudi a Online ta hanyar amfani da Invideo AI

Yadda Zaka samu kudi a Online ta hanyar amfani da Invideo AI

1725699397.png
Usman Tech
4 months ago
Koyon Email Marketing Kyauta (2024)

Koyon Email Marketing Kyauta (2024)

1725699397.png
Usman Tech
6 months ago
How to Download Photo G Application

How to Download Photo G Application

1725699397.png
Usman Tech
6 months ago