Usman Tech 2 weeks ago
UsmanUk

Yadda Zaka Tara PX Na Notpixel 5k+ Daily

Ƴan Uwa Barkamu Da haduwa daku A Wannan Post, Dayawan ku Da Kun San Da wannan Hanya Toda Tuni Kun Haɗa 100k PX Naku Amma Gashi Lokaci Yakure Amma Duk Da haka Zaka Ƙara Samun Abinda Kasamu,


Nasan Dukkan wanda Yake wannan Mining Yasan Ana Sa wani Code Wanda Yake Bada (512+ Px) Idan Wani Yaturoma Masana Sai kaga Baiyiba To Lokaci ne Da shi Da zarar Lokacin Yawuce Ko Kasa Bazaiba,


To Shine Na Kawo Muku Ida Ake Samu Shi Wannan Code Kuma Ana kawo shi Lokaci bayan lokaci Ana sawa Sai kayi Copy Ka saka Take Zaiyi idan ma baiba Indai bai wuce 10 minute ba da sawa kasake gwadawa Zaiyi√


Ga Link din da Zakuyi Joining Domin Samun Update Na Code Din 👇

Telegram Channel

Mungode ♥️✍️ Usman Fasaha


Kuyi Share Domin Ƴan Uwa Sun Amfana 

3
402
5 Ways to Get Your Business More Referrals

5 Ways to Get Your Business More Referrals

1725699397.png
Usman Tech
2 months ago
CUBE ACR APPLICATION

CUBE ACR APPLICATION

1674390876.jpg
Abdulfatah
1 year ago
YADDA ZAKA GYARA LAYINKA NA MTN IN ANYI BLOCKING BA TARE DA KAJE MTN OFFICE BA

YADDA ZAKA GYARA LAYINKA NA MTN IN ANYI BLOCKING BA TARE DA KAJE MTN O...

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
The Dog Training Guide Essential Tips

The Dog Training Guide Essential Tips

1725699397.png
Usman Tech
2 months ago
Idan Baka Raina $10+ Ba A Rana Zaka Samu

Idan Baka Raina $10+ Ba A Rana Zaka Samu

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago