Usman Tech 5 months ago
UsmanUk

Hanya Goma Da Zaku Iya Samun Kuɗi Da Google AdSense Cikin Sauki 2024

Ƴan Uwa Barkamu da wannan Lokaci Yau Zamuyi Bayani Akan Yadda Zaku Samu Kuɗi Da Google AdSense, Duba Da Duk wanda Kaga Yana Harkar Online To Yana so Yana Samun Kuɗi Ta Online,


Domin Zaifi Jin dadin Abubuwan Online Din To Akwai haya Da Yawa Da Zaka Iya Bi Wajan Samun Kuɗi A Online Amma Indai Ba Trading Kake Ba Gara Kayi Aiki Da Google AdSense,


Domin Shi Akwai Hanya Da Yawa Da Ake Samun Kuɗi Ta shi wanda Zamuyi Bayani Akan Su Yanzu, Hanyoyin Da Akafisani Don Samun Kuɗi Da Google Sune Kamar Haka,

  1. YouTube
  2. Website
  3. Admob

Amma Ba iya Su Bane kusan Duk Abin Da Zaka ƙara Bincike Akan Shi Zaka iya Haɗuwa da wani Abu wanda kai baka San da Shiba, To Sauran Hanyar Sune Idan Kayi Account A Google AdSense, Bayan Ka Bude Shi Akwai wani Guri Da Aka Rubuta (Platform) Saika Danna Shi,


Daga Nan Zai Nunama Sauran Hanyar 10+ da Zaka iya Amfani dasu wajan kana making Kuɗi dasu Ta Google Din Sai dai ko wanne Akwai Abinda Ake Bukata Kafin samu Zaka Karanta Dukka Bayani Akan ko wanne idan kaga zaka iya sai ka fara, Ko Ka Kalli Wannan Video 👇

Video Tutorial

A inda Yan uwa suke samun matsala shine Bayan kun zaɓa bakwa ƙara Bincike Akai misali A YouTube Da Dai Sauransu, Mu Dauka Ka Zaɓi (Yo.fan) Kusan wani Adadi Na Image View Ake So Ka Haɗa, To Sai kayi Bincike Akan Yadda ake Samun View na Yo.fan Din Da Yadda ake Samun followers na shi kaima Saika kayi Haryar Sai Ka Kai Ida Kake So,


Idan Baka Bincike Akan Abubuwan Online Baza ka Samu Kuɗi ba💪


Please Share ✍️ Usman Fasaha Tv

3
1.1K
Yadda Ake Samun Kudi Online

Yadda Ake Samun Kudi Online

1725699397.png
Usman Tech
1 month ago
How to Download Photo G Application

How to Download Photo G Application

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
YADDA ZAKA DINGA SAMUN $CATS 500 ZUWA SAMA KULLUN

YADDA ZAKA DINGA SAMUN $CATS 500 ZUWA SAMA KULLUN

1725699397.png
Usman Tech
3 months ago
Yadda Zaka Samu MTN Special Number

Yadda Zaka Samu MTN Special Number

defaultuser.png
Hassan musa hassan
1 year ago
The Ultimate Cat Training Guide Tips Tricks

The Ultimate Cat Training Guide Tips Tricks

1725699397.png
Usman Tech
2 months ago