Usman Tech 5 months ago
UsmanUk

Sabuwar Hanyar Kyc Verification Na Sidra Bank In 24 Hours

Assalamu alaikum jama'a 🤝


Idan Baku Mantaba Munyi Bayana A Baya Akan Samun Kyc Verification Na Sidra Bank Wanda Wasu Hakan Yamusu Anfani,


Amma Haryanzu Akwai wanda Sukafi Shekara Suna Mining Na Sidra Kuma Ba,a Musu Verify Ba,


Kuma basu san menene dalilin hakan ba to da farko Dai kafara Duba Bayanin mu wanda muka fara yi ta 👉Nan idan kuma Kaima kayi Amma Basuyiba to Kaje ka duba Decoment ɗin ka daka tura ko Akwai wani abu Wanda baiyi dai dai ba,


Kinda Yanzu sun kara Update maybe Idan ka gyara su sumaka Verify da wuri A Inda nake ganin wasun ku suke samun matsala shine,


Hotan Plastic I'd Naku Da Kuke Dauka Ba,a Saka Shi A Haka Dole Sai kayi masa wani Crop Da Cam Scanner App Kafin ka Saka Kamar Yadda Kuke Gani A wannan Photo 👇

Bayan ka gyara komai In Sha Allah Zasuyi Maka Verification Da Wuri kai dai kawai Ka Tabbata kayi komai Dai Dai ko ka Ƙara Bincike Akai, Mungode


✍️ USMAN FASAHA Tv

3
1.9K
Yadda Video ka Na You tube Zaitafi Viral 24k Views Daily

Yadda Video ka Na You tube Zaitafi Viral 24k Views Daily

1725699397.png
Usman Tech
6 months ago
Graphics Design Related website 2024

Graphics Design Related website 2024

1725699397.png
Usman Tech
7 months ago
Free $20 Gift Card offer:

Free $20 Gift Card offer:

1725699397.png
Usman Tech
6 months ago
Yadda Zaka Saida Coins ɗin kasada $5 A Binance

Yadda Zaka Saida Coins ɗin kasada $5 A Binance

1725699397.png
Usman Tech
4 months ago
BLUM AUTO CLICKER FREE DOWNLOAD

BLUM AUTO CLICKER FREE DOWNLOAD

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago