Zayyanu mu... @Muhammad44 3 months ago Assalamualaikum Dan Allah ya za ayi hadani da Wanda zemin user na BVN ko in akwai link bani in Yi created da akwai na ga number ta 07084040609
'Yau zami bayanin Akan BVN kamar Ydd Mukayi Bayani Akan Website Na Nimc Hakan yasa wasu Suka kara Tembaya A Akan BVN,
Bayanin Da zamu iya Yin muku Anan Shine Na Yadda Zakuyi Download Na Kayan Aikin Da Zakuyi Amfani Dasu Domin Kunayiwa wasu BVN,
Kafin Mallakar Su Zaka Fara Mallakar Waya Ko Computer, Dakuma BVN User Din Da Zakana Yin Login Domin Dole Sai da Shi Idan Kuma Kanada waya ko Computer A Yanzu User Kawai Kake Buƙata kafara Yiwa mutane BVN,
Idan Zakayi Aiki Da Android Ne Ga App din da Zakayi Download Nan A Google Play Store Ta Wannan Button din 👇
Download App
Idan Kuma da Computer ne Zaka Sauke wata Software ne wanda Da ita Zakayi Aiki, Sannan kuma, Ga PDF Na Full Bayani na Yadda Ake Installing Din ta Nan A Computer Shima Zakayi Download Na Shi Ta Wannan Link Din 👇
Download Now
Offline Ake Installing Din ta Bayan nan Sai Kuyi Login Da BVN User Naku✅
Kusan ba komai Ake Public din Shiba Yanzu wani zai iya yiwa kan shi BVN 10 Idan yasan Yadda Ake, Mungode ♥️
✍️ USMAN FASAHA Tv