Usman Tech 2 months ago
UsmanUk

Yadda Zaka Duba Idan Anyi Registar Wani Layi da NIN Ɗin Ka

Da farko zaka sauke MyMTN APP a Playstore sai kayi login da numbanka wacce kasan kaine kayiwa numban register da NIN dinka

👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.mtn.nextgen


Bayan kayi login ya bude sai ka duba a kasa zakaga inda aka rubuta "MORE" sai ka danna gun, zai baka wasu zabuka, a cikin zabukan zakaga "MANAGE NUMBERS" sai ka danna gun, nan take zakaga dukkanin numbobin da akayi linking da NIN dinka.

Hanyoyi biyu ne zaka iya magance wannan matsalar:

1. Hanya ta farko shine ka je MTN SERVICE CENTER mafi kusa da kai ka yimasu bayani a saukema layin.

2. Hanya ta biyu shine ka je kayi Welcome Back na SIM din da kaga an daurama domin SIM din ya dawo hannunka, saboda bayananka ne akai, kuma duk abunda aka aikata da layin ba wanda zai wankeka sai ALLAH.

Allah ya kiyayemu da fadawa matsala🤲

Kuyi sharing domin 'yan uwa su amfana.

✍️ Usman Fasaha Tv

3
1.1K
Meta Earth ME PASS Wallet

Meta Earth ME PASS Wallet

1725699397.png
Usman Tech
3 weeks ago
Yadda Ake Download Na Kayan Yin BVN

Yadda Ake Download Na Kayan Yin BVN

1725699397.png
Usman Tech
3 months ago
Menene GG Agency Taya Ake Samun Kudi Da Shi

Menene GG Agency Taya Ake Samun Kudi Da Shi

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
ZEAL SPY Application Download

ZEAL SPY Application Download

1725699397.png
Usman Tech
4 months ago
Yadda Ake Aiki Da SK Pro Blocks Application

Yadda Ake Aiki Da SK Pro Blocks Application

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago