Usman Tech 5 months ago
UsmanUk

Ku Fara Sanin Wannan Kafin Fara Aiki Da Blogger Website

Koyon Haɗa Website Da Blogger Free

Kamar Yadda A Zaɓin Da Muka Bayar Aka fi Zaɓar Blogger, Hakane Yasa Zamu Fara Muku Bayani Akai Kafin Fara Video Ko Rubutu Akan Shi,


Abubuwan Da Zamu Kawo Akan Shi Ba Irin Yadda Kuka Saba Ganineba A wasu Kurare Kamar Su YouTube Ko Wani Waje Zamu Koyar Da Abubuwa A Kan Shi Da Yawa Kuma Free Kamar,


  • Yadda Ake Bude Shi Tindaga Farko
  • Yadda Ake Saka Domin Name
  • Yadda Ake Chaja Template
  • Yadda Ake Saita Seo
  • Yadda Ake Saka Wani Ads
  • Yadda Ake Saka wani Social Button
  • Yadda Ake Samun Kudi Da Shi Sosai
  • Yadda Ake saka Music Player/Video
  • Yadda Ake saka Download Time Button
  • Yadda Ake Kara Masa Design Da Codin
  • Yadda Zaku Samu Approve Na Google Ads,


Da Dai Sauransu, Kusani Wannan Abinda Zamu Kawo Ba,a Bin wasa Bane Zaku Sami Ilimin Da Zaka Iya Hadawa Wasu Subiyaka Kudi Masu Yawa Domin wannan Blogger Da WordPress Din Babu Abinda Zamu Ce Dasu, Dan Wlh Yafi Mining... Akwai Wanda Suke Samun Fiye da $1k Awata,


Wannan Ilimin Ne Za,a koya maka Kyauta Ya Rage Naka Kasan Me Yakamata Kayi, Wannan Sune Misalin Irin wanna Zamuyi Idan Mun Fara Video 👇👇

Blogger

Blogger

Blogger

Blogger

Blogger

WordPress

Bayan Nan Idan Kun iya, Kusan Ɓangare Da Kuka Zaɓa Domin Samun Kuɗi Da Shi Misali Adsterra Ko Monetag e.t.c Kada Ka Yadda Wani yace ma Blogger Bayane Yahanaka Kayi Aiki Da Shi Haryanzu Google AdSense Suna Approve Nashi,


Sannan Zamu Fara Daga Farko Koda Ka,iya wani Abu A Kai Kar ka Bari Wani Rubutu Ko Video A kan Shi Yawuce ka,


Domin Kusan Message Nayi Mana Yawa Zaka iya Tembaya Baka Sami Amsarkaba Dawuri, Shin Abinda Zamu Kawo Kunaga Zai muku Amfani Kuwa? Nidai Nasan Ba Kowa Bane Zai maka Wannan, Please Share Post ✅ ✍️ Usman Fasaha


Google AdSense Suna Approve Da Free Template Kuwa?

10
1.3K
What Is a USB Security Key?

What Is a USB Security Key?

1725699397.png
Usman Tech
1 month ago
Unlock Your Communication How to Unban Your WhatsApp Number

Unlock Your Communication How to Unban Your WhatsApp Number

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
Yadda Zaku Saida Kayan Ku A Online Free Facebook Marketplace Tutorial

Yadda Zaku Saida Kayan Ku A Online Free Facebook Marketplace Tutorial

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
Duk Abubuwan da ya kamata ka sani game da Tomatir Yau

Duk Abubuwan da ya kamata ka sani game da Tomatir Yau

1725699397.png
Usman Tech
2 months ago
Yadda Zaka Gane Hamster Combat Sunyi Banned Account Naka

Yadda Zaka Gane Hamster Combat Sunyi Banned Account Naka

1725699397.png
Usman Tech
4 months ago