Assalamu alaikum Ƴan Uwa Barkamu Da haduwa Daku A wannan Saban Post,
Zan Muku Bayani Akan Cpen Network Wanda Nasan wasu Daga Cikin ku kuna Yin shi, Cpen Network Wani Mining Ne Wanda Yakeda Application Nashi Wanda Ashi Ake Mining Na Shi Ba,a TG Ba,Kuma Mundade Munayi Wasu Sun Daina Wasu Kuma Har yanzu Sunayi,
To Update Game Dashi Idan Ka Daina Kadawo Yi Idan Kuma Baka Faraba Zaka iya Farawa Lokaci Bai Kureba Zaka iya Farawa kada Ayi Babu Kai,
Abu Na Farko Shine Farashi Na Wnn Coin Yafara Bai,yana
Sannan Sunce A Q1 2025 Za,yi Listin Din Shi Kaga Kaima Akwai Sauran Lokaci Zaka Iya Farawa Yanzu Ga Link Nan
👇🔥
Download Application Cpen Network
Kusani Dole Saikasa Reffaral Code Sanan Register Sa Takeyi Ga Code Din Da Ake Sakawa (Usmankdw)
Sannan Shi Bayada Matsala Wajan Verification Kamar Irinsu Sidra Da Pi Shi Wnnan wajan Verify din Ba zai baiyanaba Sai Kayi Kwana Biyar (5) Kana Shiga Kana Mining Nashi Sannan Zaka Iya Verify Da wuri Yakeyi
Kada Kuyi wasa Da wannan Mining kinda Babu Wahala Akwai Tasks Da Akeyi Dukka Sai Kuyi
Allah Isa Mu Amfana ✍️Usman Fasaha