Usman Tech 1 month ago
UsmanUk

Menene Isa Telegram Basa Tura OTP?

Assalamu alaikum Ƴan Uwa Barkamu da wannan Lokaci, A kullum sai na Sami Message Akan Telegram Basa Tura OTP, To Hakan ne Isa Zan Muku wannan Bayani Telegram basa tura OTP wa Yan Nigeria Ne Kawai,


Ko Mene Da Lili Dalili Shi Duk Message Daya Anayi Musu Charges Kusan ₦3 Ne Kuma Akwai Ƴan Nigeria Fiye da 500k+ Da Suke Buɗe Saban Telegram Account A Nigeria Kusan Kullum Banda wanda Suke Chanja Sabuwar waya, Kunga Mu Dauka Kullum Za,ayi Requesting Na OTP Sau Miliyan 1M Ma Kunga Abinda Zasu Biya Yakai 3M Kenan Kuma Sun San Ba Karuwa Zasuyi Da Mutane Nan Ba 💯


Shine Isa Basa Tura OTP Din, Abin Yafi Yarda Kake Tunani, Idai Bada Telegram Premium Kake Amfani ba To Kayi Login Na Telegram Account dinka A waya Biyu Ko CHANJA waya zakayi Kabari Ka Fara Dora Shi A sabuwar kafin ka Goge,


Wanda kuma Zai bude Sabo Zasu Tura Mai Wanda kuma Ya sami Matsala wajan Login Sai dai wani Yayi Maka

(Gift Na Telegram Premium) Amma Koda Ka Tura Musu Sako Ta E-mail Kamar Wannan Ba Lallai Ne Yayiba,

Zamu Dora Video A Telegram Channel din mu, Mungode ♥️ Please Share

✍️ Usman Fasaha Tv

3
930
Yadda Zaku Sami KYC verification Na Sidra Bank In 2 Days

Yadda Zaku Sami KYC verification Na Sidra Bank In 2 Days

1725699397.png
Usman Tech
2 months ago
Koyon Wordpress A Kyauta Full Video

Koyon Wordpress A Kyauta Full Video

1725699397.png
Usman Tech
2 weeks ago
Koyon Email Marketing Kyauta (2024)

Koyon Email Marketing Kyauta (2024)

1725699397.png
Usman Tech
1 month ago
Yadda Akewa Matsalar Memefi Mining

Yadda Akewa Matsalar Memefi Mining

1725699397.png
Usman Tech
5 days ago
Ga Wasu Application Guda Goma (10) Da Zasu Amfane Ku Idan Ku Harkokin Online Da Graphics Design

Ga Wasu Application Guda Goma (10) Da Zasu Amfane Ku Idan Ku Harkokin...

1725699397.png
Usman Tech
1 month ago