Usman Tech 5 months ago
UsmanUk

Yadda Ake Gyra Matsalar NIN Cikin Sauki

Assalamu alaikum, Indai Kanada daya daga cikin wannan Matsalar guda 4 Ta NIN Zaka iya Maganinta Da Kanka, A Cikin Sauki Idan kabi wannan Bayani, Ba Sai Kaje Cafe Ba,


Abinda zan koya muku A Yanzu hanyar Neman kuɗi wasu ce Amma Akwai wanda babu irin kurin da Ake irin wnn Aikin Akusa, kuma Ana Samu masu Fama Da Daya Daga Cikin Irin wannan Matsalar A NIN Dinsu,


Yadda Zakayi Duk wannan Abubuwan Shine Zakayi Amfani da Website Ne wanda A Shine Zaka iya Saita Komai, Wato Wannan Website ɗin 👇👇

Danna Nan

Kaida Kake Zaka Fara Yin Aiki Da Shi To Zaka Danna gurin Register Ne Domin Zai Baka Damar Kayi Add Na Phone Number Da Kuma Email Din ka Bayan Nan Zai Kaika Inda Zakayi Face Verify Kamar Yadda Kuke Ganin Yadda Misalin Irin Yadda Ake Video Na Verify Din A wannan Photo Dake Ƙasa 👇

Bayan Ka Gama Zai Budema Inda Zaka Iya Duk Wannan 👇

Note: Dukka wannan biya Ake Amma Ta Farko Register Wanda Zakayi Add Na Phone Number Da Email Naka Free Ne Shima wanda Ake Biya Bai Kai Inda Masu Cafe Suke Karɓaba, Zaku Iya Bin Wannan Hanyar Dan Samun Sauki, Allah Ya Bada Sa,a Mungode 


✍️ USMAN FASAHA Tv

3
2.7K
Introducing to Cyber security episode (1)

Introducing to Cyber security episode (1)

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
Graphics Design Related website 2024

Graphics Design Related website 2024

1725699397.png
Usman Tech
7 months ago
Yadda Ake Download Na Kayan Yin BVN

Yadda Ake Download Na Kayan Yin BVN

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
Taya Ake Promoting Na Offer a GG Agency

Taya Ake Promoting Na Offer a GG Agency

1725699397.png
Usman Tech
2 months ago
Yadda Zaka Tara PX Na Notpixel 5k+ Daily

Yadda Zaka Tara PX Na Notpixel 5k+ Daily

1725699397.png
Usman Tech
2 months ago