Usman Tech 4 months ago
UsmanUk

Yadda Zaka Samu Approve Na Google AdSense A Website In 15 Days

Matsalar Da yawan Blogger ke samu Akan Rashin samun Approvae Na Google AdSense wannan dalilin ne Yasa zan muku Bayani Akan wannan Abubuwan: sune zasu Temaka muku su karbi Site Naka Cikin sauki"Tsari Yadda Site Naka Yakamata Yasan che Kafin Zuwa Ga Ads...


Akwai Abin Da zakai dayawa Kafin Haka kabi wannan bayani sosai Don sanin su da Yadda zakai misu" Kafin Farawa Hakika Company Ads Sunfi Biyan Kuɗi100% Akwai Dayawan mutane wanda suka Dogara Da su kuma sun Rike su Aiki,dasu Yafi kanemi Aiki A wasu ƙasashe Amma hanyar Amincewar su sai ka Jure kayi Aiki Tukuru. Idan kadace shike nan...


Nasan Blogger na Hausa wasu sun san Abin Da Ake buƙata Amma Wanda Basu saniba sunfi Yawa"Idai Kayi Abubuwan nan Dai Dai Inada Tabbas zasu karrɓa. Kusani Ads suna da wani Abu kokayi hakan sai kayi sa,a zasu Amince maka...


Bayani Akan Posts Kayi Post Guda 30'' Don words din da Kake dashi Yaka sance Yakai 20k words gabaki daya na site naka, zaka Iya Dun Post kayi me "1000 words ko1500" hakan zai sa kafin Gane Lissafi kuma Akwai Hanyar Da Ake binciken hakan, Yaka Sance babu Plagiarism A Duk kan Posting-30...


Menene Plagiarism Shine Daya Daga cikin matsalar ku Indai da shi A site Naka ba zasu Amince maka ba Tayaya zangane shi? Eh Ana iya dubawa tin kafin yin Post "A wani Site"A shi zakaga Haryawan words+ mene Yake Kawo shi "Copy And Paste" Ana iya Tsallake masa.? Aa A Duk .SOCIAL MEDIA, Da ka copy sai yanuna'' Site ɗin ka babu shi Dole Ne inkai Baka Duba ba su zasu Duba...


Kagyara Yanayi Na post, kanayin Anfani Da webp image Salo A Rubu karrka zuba hotuna Da yawa Babu waƙoƙi ko Video ko Link me Kai wa wani guri Da bekamata ba...


Ka kirkiri Pages contact Us About Disclaimer Pravacy Policy suna da mashin manci'' Damar yin magana Da kai...


Domain Name nasan Akwai wajan siyan Domain Dayawa kaidai kasiya A inda zaka iya Renew' ɗin shi ma,ana in na shekara daya kasiya to in tazagayo zaka iya biya ya dora da Aiki zuwa tagaba don yana.iya kara kudi. Sai SSL certificate mekyau ne, Security na site Naka kenan zakuga key a URL.Google.com To Shine...


Abu na ƙarshe A wata Daya kasami views 5k Wanda A search click Aka samesu kusani Akwai bambanci tsakanin viewstors Na share Dana Searching ɗin Google na share kana Gayyato Mutane ne zuwa site naka'' Na Google Kuma suna zuwa ne da kansu...

Zaku iya kallo Video Nan 👇

Video Tutorial Link
3
954
Menene GG Agency Taya Ake Samun Kudi Da Shi

Menene GG Agency Taya Ake Samun Kudi Da Shi

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
How to Download Microsoft Office Software 2024

How to Download Microsoft Office Software 2024

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
Yadda Ake Saka Waka A Blogger Blog   (Audio File) 2024

Yadda Ake Saka Waka A Blogger Blog (Audio File) 2024

1725699397.png
Usman Tech
4 months ago
Download Apk Editor Application Mod

Download Apk Editor Application Mod

1725699397.png
Usman Tech
4 months ago
Dropbox Application

Dropbox Application

1674390876.jpg
Abdulfatah
1 year ago