Ga Wasu Application Guda Goma (10) Da Zasu Amfane Ku Idan Ku Harkokin Online Da Graphics Design
๐. ๐๐๐ฉ๐๐ฎ๐ญ:๐
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.lemon.lvoverseas
Ana amfani da wannan application wajen hada videos, ko hada hotuna zuwa video, domin tallata abun siyarwa ko don ษorawa a (social media handles) don samun followers ko likes.
๐. ๐๐๐ง๐ฏ๐:๐
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.canva.editor
Yana amfani da (๐๐ฎ๐๐ฎ ๐๐ผ๐ป๐ป๐ฒ๐ฐ๐๐ถ๐ผ๐ป) Kuma ana amfani da ita wajen haษa flyer, logo, documents, letters, thumbnail, banner ID card, Business Card, video, da editing na hotuna da dai sauransu, amma Canva ta nada (๐๐ฟ๐ฒ๐ฒ ๐ฉ๐ฒ๐ฟ๐๐ถ๐ผ๐ป ๐ฑ๐ฎ ๐ธ๐๐บ๐ฎ ๐ฃ๐ฟ๐ฒ๐บ๐ถ๐๐บ ๐ฉ๐ฒ๐ฟ๐๐ถ๐ผ๐ป). Canva tana da saukin fahimta kuma tana ษauke da Free Template da zaku iya customizing zuwa naku.
๐. ๐๐ข๐ฑ๐๐ฅ๐ฅ๐๐:๐
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.imaginstudio.imagetools.pixellab
Shima kamar Canva application yake amma shi baya amfani da Data Connection zaka iya buษe shi ko baka da Data a wayarka, ana haษa abubuwa dayawa dashi wanda suka danganci (๐ด๐ฟ๐ฎ๐ฝ๐ต๐ถ๐ฐ ๐ฑ๐ฒ๐๐ถ๐ด๐ป) a yanzu haka babu wani Application daya kai pixellab indai wajen hada design ne a waya, amma shi yana bukatar ka koyi yadda zaka yi amfani dashi wajen zurfafa bincike akan ilimin pixellab din kansa.
๐. ๐๐๐ฆ๐๐๐๐ง๐ง๐๐ซ:๐
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.intsig.camscanner
Ana amfani da wannan application wajen scanning na takardu ko wani muhimmin abu, kuma ana iya amfani dashi wajen kwafan rubutu da yake jikin hoto ko takarda ya koma (๐ฑ๐ผ๐ฐ๐๐บ๐ฒ๐ป๐ ๐๐ ๐).
๐. ๐๐๐ซ๐๐ก๐ข๐ฏ๐๐ซ:๐
https://play.google.com/store/apps/details?id=ru.zdevs.zarchiver
Wannan application yana amfani wajen (๐ฒ๐ ๐๐ฟ๐ฎ๐ฐ๐๐ถ๐ป๐ด ๐ป๐ฎ ๐ณ๐ถ๐น๐ฒ๐) ko nace (compressing) daga (Zip Files) zuwa hotuna, video da sauransu. Sannan ana amfani dashi wajen haษe (๐๐ถ๐น๐ฒ๐) guri guda, Misali kamar Kanada videos guda goma, zaka iya haษe su guri daya su zama (Zip File) da wannan application.
๐. ๐๐ง๐ฌ๐ก๐จ๐ญ:๐
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.camerasideas.instashot
Ana amfani da wannan application wajen haษa video ko editing na wani video zuwa wani abu daban, kuma ana haษa hotuna izuwa video a cikinsa. Sannan yana da Features dayawa kamar (๐ณ๐ฟ๐ฎ๐บ๐ฒ ๐ฟ๐ฎ๐๐ฒ, ๐ฟ๐ฒ๐๐ผ๐น๐๐๐ถ๐ผ๐ป, ๐ฑ๐ฎ ๐ธ๐๐บ๐ฎ ๐ด๐ถ๐ฟ๐บ๐ฎ๐ป ๐๐ฎ๐ป๐๐ฎ๐ ๐ป๐ฎ ๐๐ถ๐ฑ๐ฒ๐ผ).
๐. ๐๐ซ๐๐ฆ๐ฆ๐๐ซ๐ฅ๐ฒ:๐
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.grammarly.android.keyboard
Yana matuฦar amfani saboda yana gyaran (๐๐ฝ๐ฒ๐น๐น๐ถ๐ป๐ด ๐ฎ๐ป๐ฑ ๐ด๐ฟ๐ฎ๐บ๐บ๐ฎ๐ฟ ๐ฐ๐ต๐ฒ๐ฐ๐ธ๐ถ๐ป๐ด). Sannan ya bada dama domin scanning na rubutu don gano ฦwafarsa akayi ko mallakin wani ne daban.
๐. ๐๐ก๐๐ญ๐๐๐:๐
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.openai.chatgpt
Yana da ฦarfi sosai, kuma taimakawa wajen ฦirฦirar rubutu, kawai zaka bata umarnin abinda zata fidda maka, sannan yana taimaka wajen gyaran (๐๐ฝ๐ฒ๐น๐น๐ถ๐ป๐ด ๐ฎ๐ป๐ฑ ๐ด๐ฟ๐ฎ๐บ๐บ๐ฎ๐ฟ ๐ฐ๐ต๐ฒ๐ฐ๐ธ๐ถ๐ป๐ด). Amma mutane dayawa na amfani da shi sosai, dole sai ka koyi yanda zaka bashi umarni ya fidda maka rubutu wanda ya fita daban dana kowa.
๐. ๐๐ก๐จ๐ญ๐จ๐๐จ๐จ๐ฆ:๐
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.photoroom.app
Ana amfani da wannan application wajen cirewa hoto background da haษa profile pictures da dai sauransu, yanzu zaka iya amfani dashi wajen cirewa hotunan ka background. Baka buฦatar Photoshop ko Coreldraw.
๐๐. ๐๐จ๐จ๐ ๐ฅ๐ ๐๐ซ๐ข๐ฏ๐:๐
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.google.android.apps.docs
Zaka iya amfani da wannan application wajen ajiye kayayyakin tarihi, kona kasuwanci, da kuma files kamar videos, musics, PDF, da dai sauransu. Yana da cloud space da ya kai girman ๐ญ๐ฑ๐๐ ๐ ๐ฒ๐บ๐ผ๐ฟ๐ wanda zaka iya ajiye abubuwan ka acikin sa, kyauta ne ga kowa.
Insha Allahu zamu Ringa kawo muku makamantan wannan Application din zasu taimaka muku wajen bunkasa ilimin ku. Mungode โฅ๏ธ