Hassan musa hassan 1 year ago
Hassan himma

Yadda Zaka Samu MTN Special Number

Assalamu allaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan mu da sake kasance wa a wanan lokaci. yau ma zamu nuna muku yadda zaku maida number ku ta koma special number. kamar yadda mukasani wani kowani layin waya anan kasar Nigeria zaku ganta guda goma shada yace 11 Batare da ansa code din kasa ba +234 missali kamar 07045555619 kunga ai number guda shadayace. tohm yanzu zamu nuna muku yadda zaku kara number ta koma shabiyar 15 ko a shirrin 20 koma sama dahaka. Missali idan kana so ka birge budur war ka zaka iyya mata barkwanci kamata wasa kamar haka 👇👇 "An bugamin sabuwar number nikadai ke da irrin ta sabo da ke nasa aka bugamin domin mudinga waya dani dake 🤣 kaga zaka sakata dari kuma zatayi tunanin da wasa kake ka wai sai taga kabata number shabiyar 15 zatayi mamaki sosai kuma zaka burgeta" just for funny.🤩🤣

Abin da zakayi shine missali idan number kamar haka take 07045555619 kawai zaka zo ka kara( 0) akarshe sai ka kara irrin number da kakeso missali kamar 55555 ko 66666 ko 133338886 duk wanda ka ga dama zaka saka shikenan idan aka kora zata shiga. missali yanzu muga tamu bara mukara mata 555555 07045555619055555 kunga duk wanda kabawa number nan zaiyi mamaki kuma zaiyi tunanin idan kakira bazata shiga ba. amma yana kewai zata shiga Amma wanan trick din iyya MTN to MTN ne kadai suke yi kuma iyya Layukan Nigeria ne sukeyi.

31
5.6K
YADDA ZAKA ZAMA ÆŠAN KASUWA A INTANET BA TARE DA BABBAN JARI BA

YADDA ZAKA ZAMA ÆŠAN KASUWA A INTANET BA TARE DA BABBAN JARI BA

1725699397.png
Usman Tech
5 days ago
Yadda Ake Gane Telegram Mining Bot Scam

Yadda Ake Gane Telegram Mining Bot Scam

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
NIMC PRO Mobile Application

NIMC PRO Mobile Application

1674390876.jpg
Abdulfatah
2 years ago
Idan Baka Raina $10+ Ba A Rana Zaka Samu

Idan Baka Raina $10+ Ba A Rana Zaka Samu

1725699397.png
Usman Tech
8 months ago
Taya Ake Promoting Na Offer a GG Agency

Taya Ake Promoting Na Offer a GG Agency

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago