App-cloner-logo
Abdulfatah 1 year ago
Abdulfatah

App Cloner Premium Mod Unlock 🔓

App Cloner yana bada damar ƙirƙira da shigar da kwafi da yawa na Applications din Android.

Dangane da App din

App cloner yana aiki suna a kan waya a matsayin manhaja mai zama kan sa. Baya sabunta manhajoji (Apps Update) kai tsaye, dan haka za ku iya tsayawa da duk wata ƙira (version) na kowanne application ba tare da Updating ba. App cloner na iya zama mai amfani ta hanyar amfani da login masu yawa a lokaci guda a cikin apps kamar

  • Facebook
  • Instagram
  • Twitter
  • Telegram

Da sauran su! App Cloner yana ba da ɗimbin zaɓuɓɓukan gyaran manhaja don juya sabon kwafin zuwa yadda kuke so. Kuna iya canza sunan app da icon. Kuna iya cire izini (permission) ko ba da izinin ajiye cloned app akan katin SD (External Card). App Cloner na iya tsawaita ayyukan cloned app don ƙara ayyuka kamar

  • Kariyar kalmar sirri (password protection)
  • Ɓoye sirri (Incognito Mode)
  • Ɓoye ID na Android
  • Ko wuraren ƙarya (spoofing location)

Hakanan zaka iya tilasta app ɗin yayi amfani da intanet (DATA) ta hanyar Wi-Fi kawai. Akwai zaɓuɓɓuka sama da 200 na canza fasalin app, kuma kowane sabuntawa (update) zai ƙaro wasu zaɓukan.

RASHIN DADI

Ba duk apps za a iya clone da app cloner ba! Wasu apps din na iya maƙalewa (crash), nuna sakon kuskure (error message), ko kuma yin aiki ba daidai ba. Apps din da suka dogara da hujjar su (App Certificate) kamar

  • Google logins
  • Google Play Services
  • Google Play Games
  • Google Drive
  • Backup
  • In-app-purchases

Duk BA ZA SU YI AIKI BA! Cloning app zai canza takardar shaidarsa (App certificate), wanda ke nufin clone bazai yi aiki ba idan app ɗin yana tantance takaddun shaida (Certificate Validation), ko reCAPTCHA. Wasu daga Apps din da ba za a iya clone ba sun haɗa da:

  • AliExpress
  • Dana
  • eBay (yana aiki kafin zuwan Android 8.0)
  • Evernote
  • GCash
  • Grab
  • Kodi
  • Lazada
  • OneDrive
  • OVO
  • Palmpay
  • Paytm (wasu sun ce yana yi)
  • Pokemon GO
  • Reddit
  • Skype for business
  • StarMaker
  • TikTok
  • Tokopedia (shiga ba zai yiwu ba)
  • Trello
  • Viber
  • WeChat
  • WhatsApp, GBWhatsApp, YoWhatsApp, da dai sauransu
  • Yandex Go
  • Yawancin apps din Google (duk da haka, Chrome, Gmail & YouTube suna aiki)
  • Yawancin apps din Microsoft (duk da haka, Skype da LinkedIn suna aiki lafiya)

Wasu da bamu lissafo ba kan iya shiga Jeri

Download App

Domin sauke manhajar, kai tsaye danna wannan madannin na ƙasa

DOWNLOAD NOW
31
5.6K
Sketchware Application Download

Sketchware Application Download

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
Introducing to Cyber security episode (1)

Introducing to Cyber security episode (1)

1725699397.png
Usman Tech
4 months ago
SANI LIYA LIYA { "YAN MINING } LATEST AUDIO SONG ORIGINAL

SANI LIYA LIYA { "YAN MINING } LATEST AUDIO SONG ORIGINAL

1724665535.png
Music Promoting
4 months ago
BLUM AUTO CLICKER FREE DOWNLOAD

BLUM AUTO CLICKER FREE DOWNLOAD

1725699397.png
Usman Tech
3 months ago
Sanya virus a waya (malware)

Sanya virus a waya (malware)

1674390876.jpg
Abdulfatah
1 year ago