Wannan Ne Saban Traffic Exchanger Application Da Nace Zan Kawo Muku Shi, Wanda Kuma Babu wasa A Aikin Sa Naso Ace Nafara Yi Muku Video Kafin Zuwan Application Amma Ina Kullum Yaushe Zan Kawo Saban App,
Kun San Abinda Yafaru A wancan App Bayan Anyi Yawa Suka Gano Shi Ya daina Aiki, Amma Shi wannan Bana Tunanin Haka,
Amma fa Wannan Dole Sai ka Buษe karami Blogger Website Domin Da shi Ake Yin Aiki, Babu Wahala Wajan Buษe Blogger Kuma Ba,a Kashe Kosisi Zaka Bude Kafara Aiki Da Shi A Ranar,
Abubuwan Da Yawa Amma Naso Nayi Video Na Komai Da Komai Amma Yanzu Dai Zaku Iya Research Koda A YouTube Ne, Ban Sanda Zan Sami Lokaci Nayi Muku Video ba ni Na kawo App Din ne Dan Kada kuga kamar Bazan kawo Shi Bane Kunsan Halin ฦan Adam Kala kala ne,
Abu Maisauki Zakayi Download Na App Din๐
Download Application
โ๏ธ Usman Fasaha Tv