Usman Tech 4 months ago
UsmanUk

Google AdSense Suna Approve Da Free Blogger Template?

Bayani Akan Google AdSense, Google Na Masu Dagewa ne Domin Sunada Tsari Masu Tsauri wanda Dole Saika Bisu kayi Hakuri Kafin ka Sami Approve,


Ba Lallai ne Matsalar Template Din Da ka Saka bane Matsalar ka dasu Amma Akwai Abinda Zai iya Jama hakan A Free Blogger Template Din,


Kaima Da kanka Kasan bawani kudi mai yawa ake kashewa wajan hada web na Blogger ba Kuma kana Tunani Yazama Dalilin Samun Kuɗi masu Yawa Da shi To Kasan Dole Saika Dage kabi Duk Abin da su Google Ɗin Suke so,


Sannan Suyi maka Approve ✅ Tabbas Akwai Blogger Template Din Da Google Basa Approve da shi Kuma Akwai wanda suke yi da shi Kuma Dukka Na Free kaga Saika san wanda kake Aiki Da Shi,


Idan kana san Samu Approve na Google Dole Akwai Bayani Sosai wanda kake Buƙata wanda Zamuyi muku Post Akai Indai kunbi Zasu muku In Sha Allah


✍️Usman Fasaha Tv


3
981
5 Ways to Get Your Business More Referrals

5 Ways to Get Your Business More Referrals

1725699397.png
Usman Tech
2 months ago
Yadda Ake Ragewa Telegram Shan Data

Yadda Ake Ragewa Telegram Shan Data

1725699397.png
Usman Tech
3 months ago
Yadda Ake Gane Telegram Mining Bot Scam

Yadda Ake Gane Telegram Mining Bot Scam

1725699397.png
Usman Tech
1 month ago
Yadda Zaka Tara PX Na Notpixel 5k+ Daily

Yadda Zaka Tara PX Na Notpixel 5k+ Daily

1725699397.png
Usman Tech
3 weeks ago
GT WORLD APK OLD VERSION

GT WORLD APK OLD VERSION

1674390876.jpg
Abdulfatah
1 year ago