Usman Tech 6 months ago
UsmanUk

Yadda Zaku Saida Kayan Ku A Online Free Facebook Marketplace Tutorial

Wannan Hanya Ce Mai kyau wajan Siya ko Ka Siyar A Online Wato Facebook Marketplace, Nasan Kowa Yasan Da Haka Amma Ba Lallai ne Ace Kasan Yadda Ake Samun Masu Siyan Kayan ka Da Yawa ba A rana,


Bayan Ka bude wannan Marketplace A Kan Facebook Account dinka, Kuma kafara Posting Na kayan da Kake Siyar wa To Akwai Hanya Da Akebi wajan samu Mutane Sosai, kuma Zasu Digga Siyan ka koma su sara,


Wannan Ne Isa Mukayi Video Na Yadda Ake Komai Domin Yan, Uwa Wanda Izuwa Yanzu Da yawa Sun Amfana Masha Allah,


Wata Riba Bayan haka koda baka da jari Zaka iya yiwa wani Company Aiki Ko da A Garin kune, Tayaya? Zakage Shagon da Kasan Ana Siyan irin kayansa A Online misali (Mobile) sai kaje Abaka A fara shi kai kuma Saika Dora Riba Saika Saka A Marketplace Naka Idan kayi Yadda Nace A Video To A Kullum zaka iya Samun Message 100+,

Kuma idan kana Reply wlh zaka Samun wanda zai siya kai kuma Saika kai masa idan Yabiya kudi, Saika bawa mai shagon ka karɓa ka cire ribarka wlh wannan Hanya tanayi wajan Samun KUƊI Online,


Akwai dayawa wanda Wannan hanya ta Chanja wa rayuwa ina mamaki baka baɓa samu 100k Takaba Amma Saika sa Indian Hausa Mai Tsawan Awa3 Kuma kace Baka Samun Kuɗi Online Biyoka kake So Suyi?


Mungode ✍️Usman Fasaha Tv

3
1.1K
Yadda Ake Ragewa Telegram Shan Data

Yadda Ake Ragewa Telegram Shan Data

1725699397.png
Usman Tech
4 months ago
N-Power News On Payment Backlog - 9 November 2023

N-Power News On Payment Backlog - 9 November 2023

defaultuser.png
Hassan musa hassan
1 year ago
Sketchware Application Download

Sketchware Application Download

1725699397.png
Usman Tech
7 months ago
Application ɗin Fintopio ya sauka akan Play store da kuma App store

Application ɗin Fintopio ya sauka akan Play store da kuma App store

1725699397.png
Usman Tech
3 months ago
Saban App Din Traffic Exchanger 2024

Saban App Din Traffic Exchanger 2024

1725699397.png
Usman Tech
6 months ago