Usman Tech 7 months ago
UsmanUk

Menene GG Agency Taya Ake Samun Kudi Da Shi

Shi Ana Sa, Kudi A GG Agency? Taya Ake Aiki Da Shi Na Zaka iya Samun A Rana

Kafin Fara Aiki Da GG Agency Kuna Bukatar Bayani Sosai In Bahakaba Zakuga Kamar Abinda Ake Fada Bahaka bane Domin Saika San Ilimin Shi Kafin ka Fara Aiki Da Shi Kuma Ka Samu Kudi Masu Yawa da Shi,


GG Agency Wani Website Wanda Zan iya cewa injin Buga Kudi ga Wanda Suke da rabo, Dan Dole Sai Ka Dage Da Aiki Sosai, Basan iya Kudin da zaka iya tarawa ba Aciki, Amma Dole Saika San Yadda Tsari Yake,


Kamar Yadda wasunku basusan da Shiba Yanzu suka Fara jin labarin shi A gurin mu Dole mu Zami Muku Bayani Yadda Ake Komai Mebi Sai Anyi Video 20+ Akan shi Daya Bayan Daya,


Kada Kuyi mamaki Na San Daga sanda kukaji Sunan GG Agency Akwai Wanda Sukayi Research Akan shi ko Sukayi Register Amma Bezama lallai Ace Sinyi Wani Abu, Dan Shi Dole Sai Ka Samu Wanda yasani Yayi maka Bayani,


Shi GG Agency Suna karbar Talla ne kaima Kuma Sai Ka karba Kayi Musu Promote Kuma Akwai Wanda Akafi Biya Misali Kamar Ta Swizland Idan Ka Kawo Dan wannan kasar Zaka iya Samun $24 Duk Mutin Daya Kuma Zami Bayani Akan Yadda Zaka Samo Dan wannan Kasar A Wani Application, Kuma Ba,a Saka Kosisi A GG Agency,


Shi Tsari Cire Kudin sa Koda Yaushe kakeso Zaka iya Cire wa indai Yakai $22 Kuma A Ranar Zasu Sauka Kaga Da Sauki Ba Sai Kana jiran wata ba, Bazan Iya yimuku Bayani Akan Shi Dukka A Yanzu Ba Amma A Video Daya Bayan Daya Zamuzo Ko Wanne Bangare In Sha Allah, Kuyi Register Kafin Fara Video, Dukkuma A Abinda Baku Iyaba ku Fada Mana A Comment Amama Sai Kuyi Sinup A Website Din Namu Zaku Iya Hakan


Mungode Please Share ✍️Usman Fasaha

3
2.3K
Crypto News MrBeast Accused of $23M Crypto Scheme

Crypto News MrBeast Accused of $23M Crypto Scheme

1725699397.png
Usman Tech
3 months ago
Mene Isa watermark din Kinemaster Yake Da wowa

Mene Isa watermark din Kinemaster Yake Da wowa

1725699397.png
Usman Tech
7 months ago
Yadda Ake Gane Telegram Mining Bot Scam

Yadda Ake Gane Telegram Mining Bot Scam

1725699397.png
Usman Tech
2 months ago
Duk Mai Account Na Opay Yakamata Yasan Wannan

Duk Mai Account Na Opay Yakamata Yasan Wannan

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
Shadow Fight 4 Arena MOD APK v1.9.35 [Unlimited Money/Gems]

Shadow Fight 4 Arena MOD APK v1.9.35 [Unlimited Money/Gems]

1725699397.png
Usman Tech
1 week ago