Usman Tech 5 months ago
UsmanUk

Yadda Ake Unbanned Na WhatsApp Number

Yadda Ake Unbanned Na WhatsApp Number Cikin Sauki

Yadda Ake Unbanned Na WhatsApp Number

Hakan YanaTafaruwa matsalar banned Da company WhatsApp Suke Yiwa mutane, kafin bayani Akan Yadda Ake gyarawa Akwai Abin Da Yakamata ga duk wani me Aiki da App din na WhatsApp | Yanzu Dai WhatsApp Yakoma na meta Wanda hakan dalilin da yasa Salo na social media guda uku Yakoma irin daya: wato, 

  • Facebook
  • WhatsApp
  • Instagram

Don sun koma na Meta Wanda hakan yasa WhatsApp Dokoki shi sun chanja don Anci gaba Yanzu: Dalilin wasu kura kurai Yasa babu wuya WhatsApp Suyi banned na Number karka Akan wasu Abubuwa: bayanin Su Daya bayan daya...


MENENE YAKE SAWA AYI MAKA BANNED?


1.matsalar datake sawa shine: mafi yawan ci ku yanzu kuna Anfani Da (WhatsApp MOD) Wanda Masana harkar Hada Application Suka Kara masa wani Abubuwan sha A,wa Fiye Da Wanda Aina shin Company WhatsApp Suka Samar: masu mai da na gaskiya Yakoma MOD macutane Suna ganin duk Abin da kake A shi: komai na iya faruwa Da kai...


Abubuwan Da suke kara mai"

Ganin mutun Yana Online

Status Seving: Theme chanja

Header Group Status Txt fiye da ƙa,ida

Buye Number & Name A Group

Buye Status View, Da dai sauransu...


Kadan Daga cikin WhatsApp da zaka daina Aiki Da su masu matsalar irin wannan 👇


  • GbWhatsApp
  • AdWhatsApp
  • FmWhatsApp
  • YoWhatsApp
  • GoldWhatsApp
  • NgWhatsApp


Dolene kafara daina Aiki Da wadannan kafin ka fara kiyaye matsalar (BANNED) 


2.WhatsApp Report Yafi matsala MOD ma wannan: mutane biyar kacal sukai karar ka wajan Company ya,isa suja maka matsala sai dai dole sai Anduba Anga kayi Abin da Aka kai ka Akan shi: Dalilin Da Yake sawa Ake kai mutun Kara wajan [Company WhatsApp] ka shiga Group na wata makaranta kai kuma kana Share Abu Na siyasa: An hanaka baka hanuba: idan Aka kai ka bazaka shaba...


Yadda Ake Gyara matsala Ta WhatsApp Number Banned:


Kusan chewar Ako da yaushe Ana samu Update Airin App na social Network: Koda zan sah (Screenshot) wata rana hakan ba zai Anfani ba* Amma zan muku bayani Yadda bazaka sami matsala ba Ako Yaushe In zaka Saita ko zaka Saita wa wani: zaka Dau hoto na Gurin da suka nunuma Wanda Yaka san che Akwai sunan (Banned Ɗin) A shi sai ka nemo inda hanyar Tura Sako Ta Email Ɗin Company nasu 'sai ka Sah Screenshot' Da kayi: sai ka yi musu bayani Da Turanci: ka ɗan babbasu hakuri bayani dai sosai kasa Number Taka katura musu kajira su zasu bude ma Insha Allah:


Note: in kana da GbWhatsApp ne ka goge shi ka Dauko Normal San da zakai hakan, Amma Indai Report din ka Aka kai To ko sun Bude zasu iya sake Kulle ma don kana cikin matsala... Mungode Please Share Posting...

10
1.2K
Yadda Zaka Samu MTN Special Number

Yadda Zaka Samu MTN Special Number

defaultuser.png
Hassan musa hassan
1 year ago
Pixellab Yd Application

Pixellab Yd Application

1725699397.png
Usman Tech
6 months ago
ZEAL SPY Application Download

ZEAL SPY Application Download

1725699397.png
Usman Tech
4 months ago
Yadda Zaku Sami KYC verification Na Sidra Bank In 2 Days

Yadda Zaku Sami KYC verification Na Sidra Bank In 2 Days

1725699397.png
Usman Tech
5 months ago
50 Plus Udemy Course Kyauta ( All Udemy Course) 2024

50 Plus Udemy Course Kyauta ( All Udemy Course) 2024

1725699397.png
Usman Tech
4 months ago