Update (Nasfam Gaspay) Website Ƙarin Bayani Akan Wannan Website Wanda Ake Iya Siyan Gas Fee Na Kowanne Kalar Coins, Ko Sayar Da Wani Coins,
Wato A Irin Abubuwan da nake Gani wasu Ƴan Uwanmu Suna Haɗawa Banga Abinda Aka Bashi Mashimanci Irin wannan website ɗin ba, Misali Ba Irin abubuwan nan ne Da Zakaga Anfara An Daina Bane, Ko kuma kaga Kaima Babu wani Alamu Da Zaisa ka Yadda Da Shi, Amma Shi wannan Web Ko Iya Abubuwan Cikin sa Ya,isa Kasan Babu Wasa,
Kuma Baya Da Matsalar Network Zaka siya zaka Siyar da Duk Abubuwan Da Site Din Yake, Kumada ₦ Naira Zaka Siya Madadin Saidai Ka Siya Da Doller, Wnn Site Zai Temaka wajan Samun Saukin Cutar Mutane da Ake,
Komai nasu Babu Wahala, Yadda Zakayi Register Ka (Danna Nan) Ga Yadda Komai Yake Nan A Wannan Hoton