Ku Fara Sanin Wannan Kafin Fara Aiki Da Blogger Website

Koyon Haɗa Website Da Blogger Free

2024-07-25 21:55:40 - Usman Tech

Kamar Yadda A Zaɓin Da Muka Bayar Aka fi Zaɓar Blogger, Hakane Yasa Zamu Fara Muku Bayani Akai Kafin Fara Video Ko Rubutu Akan Shi,


Abubuwan Da Zamu Kawo Akan Shi Ba Irin Yadda Kuka Saba Ganineba A wasu Kurare Kamar Su YouTube Ko Wani Waje Zamu Koyar Da Abubuwa A Kan Shi Da Yawa Kuma Free Kamar,



Da Dai Sauransu, Kusani Wannan Abinda Zamu Kawo Ba,a Bin wasa Bane Zaku Sami Ilimin Da Zaka Iya Hadawa Wasu Subiyaka Kudi Masu Yawa Domin wannan Blogger Da WordPress Din Babu Abinda Zamu Ce Dasu, Dan Wlh Yafi Mining... Akwai Wanda Suke Samun Fiye da $1k Awata,


Wannan Ilimin Ne Za,a koya maka Kyauta Ya Rage Naka Kasan Me Yakamata Kayi, Wannan Sune Misalin Irin wanna Zamuyi Idan Mun Fara Video 👇👇

Blogger

Blogger

Blogger

Blogger

Blogger

WordPress

Bayan Nan Idan Kun iya, Kusan Ɓangare Da Kuka Zaɓa Domin Samun Kuɗi Da Shi Misali Adsterra Ko Monetag e.t.c Kada Ka Yadda Wani yace ma Blogger Bayane Yahanaka Kayi Aiki Da Shi Haryanzu Google AdSense Suna Approve Nashi,


Sannan Zamu Fara Daga Farko Koda Ka,iya wani Abu A Kai Kar ka Bari Wani Rubutu Ko Video A kan Shi Yawuce ka,


Domin Kusan Message Nayi Mana Yawa Zaka iya Tembaya Baka Sami Amsarkaba Dawuri, Shin Abinda Zamu Kawo Kunaga Zai muku Amfani Kuwa? Nidai Nasan Ba Kowa Bane Zai maka Wannan, Please Share Post ✅ ✍️ Usman Fasaha


Google AdSense Suna Approve Da Free Template Kuwa?

More Posts