App Cloner Premium Mod Unlock 🔓

App Cloner yana bada damar ƙirƙira da shigar da kwafi da yawa na Applications din Android.

2023-01-26 21:55:08 - Abdulfatah

Dangane da App din

App cloner yana aiki suna a kan waya a matsayin manhaja mai zama kan sa. Baya sabunta manhajoji (Apps Update) kai tsaye, dan haka za ku iya tsayawa da duk wata ƙira (version) na kowanne application ba tare da Updating ba. App cloner na iya zama mai amfani ta hanyar amfani da login masu yawa a lokaci guda a cikin apps kamar

Da sauran su! App Cloner yana ba da ɗimbin zaɓuɓɓukan gyaran manhaja don juya sabon kwafin zuwa yadda kuke so. Kuna iya canza sunan app da icon. Kuna iya cire izini (permission) ko ba da izinin ajiye cloned app akan katin SD (External Card). App Cloner na iya tsawaita ayyukan cloned app don ƙara ayyuka kamar

Hakanan zaka iya tilasta app ɗin yayi amfani da intanet (DATA) ta hanyar Wi-Fi kawai. Akwai zaɓuɓɓuka sama da 200 na canza fasalin app, kuma kowane sabuntawa (update) zai ƙaro wasu zaɓukan.

RASHIN DADI

Ba duk apps za a iya clone da app cloner ba! Wasu apps din na iya maƙalewa (crash), nuna sakon kuskure (error message), ko kuma yin aiki ba daidai ba. Apps din da suka dogara da hujjar su (App Certificate) kamar

Duk BA ZA SU YI AIKI BA! Cloning app zai canza takardar shaidarsa (App certificate), wanda ke nufin clone bazai yi aiki ba idan app ɗin yana tantance takaddun shaida (Certificate Validation), ko reCAPTCHA. Wasu daga Apps din da ba za a iya clone ba sun haɗa da:

Wasu da bamu lissafo ba kan iya shiga Jeri

Download App

Domin sauke manhajar, kai tsaye danna wannan madannin na ƙasa

DOWNLOAD NOW

More Posts