Sabuwar Hanyar Kyc Verification Na Sidra Bank In 24 Hours

2024-09-16 14:16:33 - Usman Tech

Assalamu alaikum jama'a ๐Ÿค


Idan Baku Mantaba Munyi Bayana A Baya Akan Samun Kyc Verification Na Sidra Bank Wanda Wasu Hakan Yamusu Anfani,


Amma Haryanzu Akwai wanda Sukafi Shekara Suna Mining Na Sidra Kuma Ba,a Musu Verify Ba,


Kuma basu san menene dalilin hakan ba to da farko Dai kafara Duba Bayanin mu wanda muka fara yi ta ๐Ÿ‘‰Nan idan kuma Kaima kayi Amma Basuyiba to Kaje ka duba Decoment ษ—in ka daka tura ko Akwai wani abu Wanda baiyi dai dai ba,


Kinda Yanzu sun kara Update maybe Idan ka gyara su sumaka Verify da wuri A Inda nake ganin wasun ku suke samun matsala shine,


Hotan Plastic I'd Naku Da Kuke Dauka Ba,a Saka Shi A Haka Dole Sai kayi masa wani Crop Da Cam Scanner App Kafin ka Saka Kamar Yadda Kuke Gani A wannan Photo ๐Ÿ‘‡

Bayan ka gyara komai In Sha Allah Zasuyi Maka Verification Da Wuri kai dai kawai Ka Tabbata kayi komai Dai Dai ko ka ฦ˜ara Bincike Akai, Mungode


โœ๏ธ USMAN FASAHA Tv

More Posts