Yadda Zaka Gane Hamster Combat Sunyi Banned Account Naka

2024-09-08 11:29:06 - Usman Tech

Wannan Mining Na Telegram wato Hamster Combat Wanda Aka dade Anayin Shi Sunce Zasu Goge Wasu Daga Cikin Account Na mutane bisa wasu Dalilai,


Wanda kuma Izuwa Yanzu Sun Fara hakan, Taiyu Sunyi Bad nakama baka saniba Amma Ga Yadda Zaka gane idan sunyi, 👇

Indai kaga Haka Sunyi Banned Naka Kuma Izuwa Yanzu Bamusan mene zai faruba Sai dai Mujira Muga me Zaifaru Akai, Kuyi Share Domin Ƴan Uwa Susan A wannan Mataki Suke A kai,


Kusan Ana jiran 26 Ga watan nan Zata Fashe, 😭😭😭✍️ USMAN FASAHA Tv

More Posts