Yadda Ake Ragewa Telegram Shan Data
2024-09-22 19:07:24 - Usman Tech
Indai A Yanzu kana ฦarar da data 1.5GB A Iya Telegram A Rana To Idan kayi wannan Zakayi Mamaki Domin zaka Sami Sauki Sosai,
Abin da Zakai Babu Wahala Ka Bude Application Naka Ka bude Menu Na Shi Ka Danna Settingsยป Data And Storage Bayan Nan Saika Kashe Auto Download Kamar Yadda Kuke Gani A wannan Photo ๐
Bayan Nan, Saika Danna Animations Ga Yadda Yake Nan A Wannan Hoto [1]+[2]
Please Share โ๏ธ USMAN FASAHA Tv