Yadda Ake Nemo BVN ɗin Data Ɓata

2024-08-19 12:15:55 - Usman Tech

Idan ka nasa komai Na BVN Naka baya A Hannunka To Zaka iya Bin Wannan Hanya Zaka iya Nemo ta Amma Itama Wannan Hanya Saida Layinka Wanda Akayi BVN Ɗin Da shi,


Yadda Zakayi Dole Saida Kuɗi Ko Babu Yawa ₦50 Daga Nan Kuma Zaka Danna Wannan Num Bobi *565*0# Bayan Nan Zai Nuna maka Kamar Haka 👇

Kamar Yadda kaga Anyi Misali Na Date Of Birth To Kaima Haka Zakayi Suna Nufin Idan kazo Sakawa kada ka Raba Num Bobin, Misali (01011999) Zasu Nunama ita Take koda wani ne zai Biyaka ka Nemo mai Haka Zakayi,


✍️ Usman fasaha

More Posts