Yadda Ake Aiki Da CANVA Pro A Kyauta 2024

2024-09-10 20:29:31 - Usman Tech

Masu Aiki Da CANVA ga hanya mafi sauki domin yin Aiki da pro

Version A free Akwai design dayawa a canva amma zakaga pro ne

Wanda Dole saika biya kudi zakayi aiki dasu to,

Yadda ake shine idan bakabiyaba to idan wani yabiya zai, iya baka link

Domin kaima kayi joining kana aiki kamar yadda Shima da yabiya zaiyi

To Yanzu Dai ga CANVA invitation link in the Premium Account Wanda

Zai dau iya mutane 500 kadai kuma zamu daina more hakane idan Wanda

Yabiya bai sake biyaba👇

🌟 User Limit: 500 Only

https://www.canva.com/brand/join?token=yKkcS-8-kLuS85If64oWoQ&referrer=team-invite

Ko kuyi Download Na Canva Pro Application 👇

Download Now

More Posts