Dropbox Application

An online cloud storage for easier files backup

2023-01-22 00:50:21 - Abdulfatah

MENENE DROPBOX

Dropbox application ne hade da website da ake amfani dashi wajan ajiye files, galibi ana kiransa sabis ɗin ma'ajiyar girgije. (Cloud Storage) Dropbox yana ɗaya daga cikin tsofaffi kuma mafi shaharar cloud storage da ake amfani da su a yau, kodayake akwai hanyoyi da yawa, kamar su

D a sauran manhajoji da suke aiki irin na dropbox

Yadda Dropbox ke aiki

Lokacin da ka shiga cikin Dropbox, za'a ba ka wani adadin storage na ajiya a online wato "cloud". Bayan ka sauke manhajar dropbox a wayar ka, ko kuma kayi login a website din su, ko duka biyun, duk files din da kuka adana a cikin Dropbox ɗinku na Application za'a ajiye su akan wayar ku, da kuma online "cloud storage" din ku.

Danna wannan link din na kasa domin sauke manhajar dropbox

DOWNLOAD NOW

More Posts