CUBE ACR APPLICATION

DOMIN RECORDING NA KIRA

2023-01-22 00:13:08 - Abdulfatah

MENENE CUBE ACR

Application ne da aka tsara domin yin recording na kira a wayoyin android, hade da kiran whatsapp da facebook gaba daya! Bugu da kari, Cube ACR yazo da tsarin cloud backup na kowanne kira da aka yi dashi, ta hayoyin

Za ku iya amfani da cube ACR a wayoyin ku ko kuma wayoyin makusantan ku domin nadar bayanan zuwa cikin wayoyin ku kalli wannan bidiyon dake kasa domin karin bayani akan yadda ake amfani da manhajar

Ko kuma ku danna wannan madannin na kasa domin sauke application din wanda aka bude komai da ake siya na ciki (PREMIUM FEATURES UNLOCKED, ADS FREE)

DOWNLOAD NOW

More Posts