ANDROIDAPPLICATIONSTECHNOLOGY

Yadda zaka samu FREE unlimited DATA a layin MTN

Abun babu wani wahala, kawai dai da farko ka tabbatar kana da layin MTN na kasar Lanjeriya, sannan kuma ka tabbatar babu kati ko DATA a layin!!!

Sai kuma ka dauko application mai suna stark VPN reloaded, idan kuma kana dashi sai kayi update din shi.

kana dakko application din sai ka bude shi kamar haka.

Sai kuma ka duba daga options na gefe, ka danna ka shiga wajan UPDATE TWEEKS kamar haka

Daga nan zai nuna maka yayi update successful kamar haka

Daga nan kuma sai ka shiga wajan da aka sa CUSTOM SETTINGS kamar haka

A wajan zaka Nemo 🇳🇬NG-MTN UNLIMITED 2022💯 ka danna shi kamar haka:

Sai ka danna alamar connect kamar haka:

Daga nan zai nuna maka yayi connecting successfully, idan yayi connecting sai ka cigaba da shiga duk inda zaka shiga a yanar gizo kyauta 😄😂😊

kuyi hakuri, hotunan sun yi yawa koh? 😂😄 Duk da haka Wanda bai gane ba yayi mana tambaya wajan comment 💯

Abdulfatah

CEO FOUNDER OF AREWA DAILY TRICKS I'm a real YouTuber | Blogger | Programmer | Web Designer | App Developer | Crypto Trader | Cyber Army | Graphic Designer | --But sometimes I'm 🎭ANONYMOUS🎭

Related Articles

3 Comments

  1. Meyasa kwana biyu ba update wayarka Kuma bata shiga please Ina son Kuma nayi mgn da Kai sbd wata matsala yaqinina ma yana kanka please

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button