Uncategorized

METAL DETECTOR | APPLICATION DIN DAKE GANO ƘARFE

METAL DETECTOR | APPLICATION DIN DAKE GANO ƘARFE.

A wannan darasin na zo mana da wata manhajar (Application) ne wanda zaka iya amfani da shi wajan gano abin da yake da karfe (METAL) da shi!

Wannan application din yana aiki ne a wayar Android ne kaɗai.

Za’a iya amfani da shi wajan gano abubuwan da suka 6ata, kokuma binciken abubuwa masu alaka da ƙarfe a jikin wani, kamar dai yadda ake amfani da GARRET a wasu gurare domin samar da tsaro.

Domin sauke Application din a kan wayar ka, Kaitsaye da danna NAN WAJAN

Kana sauke Application din, sai ka bude shi, zai nuna maka guri kamar haka

Baya bukatar kayi mai wasu saite saite, saidai wasu lokutan zaka iya ganin Alamar lambar da ke nunawa ta cika zuwa 80 ko fiye da haka, idan irin hakan ta faru, akwai bukatar kayi calibration na wayar ka,

Duba wannan hoton na ƙasa domin ganin yadda zaka yi calibration na wayar ka.

Kokuma ka kalli Wannan bidiyon na ƙasa domin samun cikakken akan yadda zaka yi CALIBRATION din, da kuma cikakken bayani akan yadda application din yake aiki.

MUNGODE 🙏

Abdulfatah

CEO FOUNDER OF AREWA DAILY TRICKS I'm a real YouTuber | Blogger | Programmer | Web Designer | App Developer | Crypto Trader | Cyber Army | Graphic Designer | --But sometimes I'm 🎭ANONYMOUS🎭

3 Comments

  1. Ba matsala, da yake ka san yanayin Ayyukan ne da yawa, kuma blogging faɗi gare shi sosai, ina bukatar ishahhen lokaci domin yin bayanin komai dalla-dalla
   Ina nan sanda shi, kuma zan yi kokarin yin shi inshaAllah 🙏🙏

   1. I trust you.

    Well done for ur efforts.
    And d value u brought to Hausa community.

    Love 4rm ADAMAWA 💖

    Stay blessed 😎

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button