DARASIN FARKO NA KOYON HAKIN

DARASIN KOYON H4CK1NG ASAUKAKE

MENENE H4CK1NG
H4ck1ng yana nufin kutse ga na’urar mutum, Computer ko Android phone Batare da yardar sa ba,
TYPES OF H4CKER$
- BL4CK H4T H..
- WH1T3 H4T H..
- GR3Y H4T H..
- GR33N H4T H..
- BLU3 H4T H..
- R3D H4T H..

TAYA ZAKA ZAMA H4CKER
Yanada kyau ace in kana son ka koyi h4ck ya xama kana da wayar Android wadda takeda abubuwa kamar haka
- RAM MEMORY 4GB TO 6GB
- GIRMAN MEMORY 32GB TO 64 DOMIN TOOLS
- SAURIN TYPING DOMIN H4CK1NG
- ANDROID VERSION 8.0 TO 12
- DATA DOMIN H4CK1NG KO PROGRAMMING
“RAM MEMORY 4GB TO 6GB
Dalilin da yasa ake bukatar RAM 4GB zuwa 6GB A wayar Android shine domin saurin aiki, mafi yawan wayoyi masu karamin RAM basa sauri lokacin yin wasu kananan ayyuka ma, bare kuma aikin Hakin, Ita kuma Harkar cybersecurity Akwai {Seach engine} wanda suna bukatar A shige su da wuri Domin yin Dock, ma’ana (Google dock) kenan
“GIRMAN MEMORY 32GB TO 64GB
Dalilin bukatar memory storage na wayar ya kasance haka shine: Akwai tools masu nauyi da kuma files da zaka bukata a lokacin da ka fara harkar, kuna duk zaka ake su ne a kan wayar ka kokuma a cikin terminal, hakan zai cinye space sosai akan wayar, idan bata da babban storage, sai ka ga ta fara rage sauri wajan wasu ayyukan!

Girman version yanada mahimmanci musamman ma A Android phone saboda akwai wasu muhimman apk da baza
“DATA DOMIN H4CK1NG AND PROGRAMMING
Yanada kyau ace koda yaushe kanada data awayarka domin samun update a koda yaushe means Always kana A online kamar su burpsu1t3 , M3t4splo1t , python2 , python3 , sabo da duk lokacin da zaka yi running dinsu suna bukatar update && upgrade musamman ma (python)”.
DOMIN SAMUN CIKAKKEN WANNAN BAYANIN A BIDIYO, DANNA NAN
Slm inaso koyen hakin di Facebook da kuma yanda akesamo kudi ta haryar Facebook din da kasamu
Dan Allah sir abdulfatah kataemaka kacigaba da wannan video kaqoqarta dan allh kamar yadda saba yimana kokari pls kacigaba da video,wllh ni bantaɓa jin dadinka sae a wannan harkar da kakawomana ta hacking allh yakara basira da hazaka,kuma dan allh ogah idn ba danuwa inason inkawomaka koh ince inason nazama yaronka nazo na hadu dakae na dan koyi abubuwa koda na sati 1_2 ne ni a ynz ina a jahar kebbi ne wato birnin kebbi,dan Allah ga number na dan number d nake kiranka da ita bana samu pls help help help pls dan Allah 09061247476