H4CK1NG WI7H ANDR0ID

YADDA AKE HAKIN DIN WHATSAPP

KASHI NA DAYA (1)

ABIN LURA: Yanayin tsarin rubutun zai iya canzawa domin tabbatar da tsaro, Dan haka a karanta a natse domin samun cikakkiyar fahimfahimta!!!

W4nnan darasin za mu nuna muku yadd4 x4ku g4 duk wani chat da budurwar ku, ko Abokin ku, ko matqr ku, suke yi a What$App d!n su t4 cikin way4r ku cikin sauki!

Akwai hanyoyi guda uku (3) da za ka iya yin hakan, kowacce hanya daga ciki tana aiki sosai!

Hanya ta farko ita ce Hanyar amfani da What$App web

WhatsApp web, wani tsari ne da kamfanin WhatsApp suka kirkira domin saukake harkokin kasuwanci ga masu yawan mutane a WhatsApp, yana bada damar da zaka haɗa har mutane biyar ko ƙasa da haka, wadanda za su iya gani, saurarar da mayar da amsa a WhatsApp chat daya, lokaci guda!

Amfani da WhatsApp web, daidai yake da amfani da normal WhatsApp a cikin waya, domin kuwa yana bada damar da mai amfani da shi zai iya tura sako kaitsaye kamar yadda ainihin mai WhatsApp din a wayar shi zai yi! Hakan yana nufin ba iya ganin chat din kadai zaka yi ba, zaka mayar da amsa a cikin shi!

Dan haka duk wani iko da mai ainihin WhatsApp din yake da shi, kaima kana da shi.

Domin amfani da WhatsApp web, kana bukatar wayar Android ko Computer! Ga matakan da zaka bi wajan amfani da WhatsApp web:

  • Zaka fara da shiga chrome browser, ka mayar da ita desktop version kamar yadda ya nuna a wannan hoton na kasa!.
  • Sai kaje wajan da ake rubuta link, ka rubuta web.whatsapp.com kokuma ka danna wanda muka bada idan kana amfani da chrome browser ne, zai nuna maka waje kamar haka 👇
  • Sai kuma mataki na gaba shine zaka shiga WhatsApp din da kake son ka rinƙa ganin shi a wayar taka, misali, idan na abokin ka ne, zaka karbi wayar shi ka shiga WhatsApp din
  • Sai ka nemo wajan da aka sa LINKED DEVICES a wani WhatsApp din kuma zaka ga an sa WHATSAPP WEB
  • Sannan ka danna alamar LINK A DEVICE kamar haka
  • Zai baka camera, kaitsaye sai kayi scanning din QR CODE din da ya nuna maka a cikin wayar ka ta cikin chrome browser, da zarar ya wuce, zaka iya ka bashi wayar shi kawai 😁 ka gama aiki

Daga nan a duk lokacin da kaso ka ga chat din WhatsApp din shi, saidai ka shiga website din web.whatsapp.com a chrome browser desktop version, zaka ga duk wani chatting na WhatsApp din, sannan zaka iya mayar da amsa a chat din!!

YADDA ZAKA KARE KANKA

Kamar yadda muka nuna muku hanyar da zaku sanya shi, za mu nuna muku hanyar da za ku cire idan kun sa, ko kuma hanyar da za ku gano idan wani yana bibiyar WhatsApp dinku, ku tsayar da shi!

Domim ganewa ko wani yana bibiyar WhatsApp din ka, Kaitsaye ka shiga cikin WhatsApp din, kaje wajanda da aka sa LINKED DEVICES kokuma WHATSAPP WEB a wasu wayoyin! Kamar yadda ya nuna a nan!

Kamar yadda nawa ya nuna DEVICES guda biyu a wajan, da sunan windows, hakan yana nufin akwai computers guda biyu da za su iya ganin duk wani chat da nake yi a WhatsApp! Har ma su iya mayar da amsa,

Domin tsayar dasu daga yin hakan, Kaitsaye sai ka danna NA’URAR da kake son tsayar war, kamar haka

Sannan ka danna alamar LOG OUT domin cire ta nan take!

KU KASANCE DA MU A DARASI NA BIYU DOMIN SANIN SAURAN HANYOYIN

MUNGODE

Abdulfatah

CEO FOUNDER OF AREWA DAILY TRICKS I'm a real YouTuber | Blogger | Programmer | Web Designer | App Developer | Crypto Trader | Cyber Army | Graphic Designer | --But sometimes I'm 🎭ANONYMOUS🎭

3 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button