APPLICATIONS

YADDA ZAKAYI KIRAN WAYA A KYAUTA

Assalamu Alikum.

A yau mun kawo muku yadda zakayi kiran waya kyauta, Lallai ka tsaya ka nutsu kabi rubutun step by step domin ganin yadda zata kasance.

Da farko kana bukatar wannan app din mai suna Ab talk world wide.

Ka danna wajen da aka rubuta shudin rubutu domin sauke application din saga Google palystore👇👇.

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.abtalk.freecall

Ka tsaya ka karanta abinda zan rubuta, Da fari zaka farayin register domin akwai features dayawa acikin app din domin saika tara wasu coins sannan ka samu damar yin kiran waya a kyauta, Bayan ka shiga App din kamar haka:-

Bayan ka shiga app din zai bukaci ka bashi permission, Saika bashi duk wani permission daya bukata, Daganan zai kawoka wannan fuskar zaice kayi purchase to application din na kudi idan kanason kayi purchase sai kayi.

Amma ni yanzu zan nuna yadda zakai amfani dashi a matsayin kyauta. Bayan ya rubuta maka kayi purchase Saika danna wannan cancel din da jan arrow ya nuna.

Bayan na danna wannan cancel din ka lura da inda wannan jan arrow din ya nuna zakaga coins guda dubu biyar da dari biyar (5,500) to welcome bonus ne, A yanzu zan nuna yadda zaka tara wasu coins din domin yin kira a kyauta😀.

Yauwa saika danna wajen da aka rubuta Coins kamar yadda arrow ya nuna. Bayan ka danna zai kawoka wannan wajen👇.

Ka lura da wannan wajen guda uku da arrow ya nuna, Dukkansu task ne da zakayi domin samun coins, Saika shiga Kowanne daga cikinsu ka kalli talla daganan zasu karama coins.

Bayan na ga ma kallon tallan tsawom 30 second, Zai kawoka wannan fuskar daganan saika danna got it domin su baka couns din daka tara.

Daganan sika Danna wajen da aka rubuta Contacts zai bukaci ka bashi permission na contact sauna Basho daganan zai kawoka fuska kamar haka👇.

Saika danna wannan wajen da aka rubuta Import contacts daganan zai kawo fuska kamar haka ya bude maka duka numbers din dsuke kan wayarka.

Daga nan saika dauko number da kakeso ka kira, Bayan ka dauko number saika dannata zai baka zabi kamr haka👇.

Daganan saika danna wajen da aka rubuta Free call, Ka kula a days green zakaga adadin coins din daka tara, Adadin coins dinka adadin mintinan dazaka dauka kanayim waya kyauta.

MUN GODE A CIGABA DA KASANCEA DA FUTURE TECH GUIDE.

Related Articles

4 Comments

  1. A gaskiya Abdulfatah tsarin ka yana matukar Burgeni Sosai, Kuma inshaAllah Ina tare da Kai zan cigaba da bibiyarka, inshaAllah, Allah ya Kara basira Ameen, na gode.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button