Uncategorized

YADDA ZAKA SAMU 1000 VIEWS A WHATSAPP STATUS

YADDA ZAKA SAMU 1000 VIEWS A WHATSAPP STATUS

Wanna wata hanya ce da ake bi wajan samun views masu yawa a whartsapp status, ana amfani da hakan wajan fadada kasuwanci da kuma samun mutane a online.

kamar yadda muka sani, whatsapp suna da tsarin cewa ba kowa ne zai iya ganin status din ka ba dole sai wanda yayi saving din numbar ka, kaima kayi saving din numbar shi, dalilin hakan ke sa sai kaga mutum yana da mutane da suka yi mai magana a whatsapp da yawa, amma kuma mutane kadan ke ganin status din shi, saboda yin saving din lambobi da yawa zai bata lokaci sosai….

Amma a yanxu xan nuna maka hanyar da zaka bi wajan saving din duk lambobin da suka yi maka magana a whatsapp a lokaci daya ba tare da bata lokaci ba…

hakan ne zai sa duk wanda yayi saving din numbar ka a cikin su ya samu damar ganin status din ka, kuma kaima kaga nashi..

saidai yakamata ka sani, ba dole ne duk wanda kayi saving din numbar shi yaga status din ka ba, dole shima sai yayi saving din taka numbar.

hanyar da zaka bi wajan saving din lambobin shine:

  • Zaka fara da sauke application din intouch a cikin wayar ka, ta hanyar danna NAN WAJAN sai ka bude application din kamar haka

Zaka sanya lambar ka tare da email address domin kayi register a application din, idan kayi register ka gama, sai kuma ka danna wannan link din dake ƙasa a cikin computar ka, ta cikin chrome browser, ta hanyar danna wannan madannin na kasa 👇

kana danna shi zai bude maka guri kamar haka

Zaka fara da yin copy din code da aka yiwa alama da 2, sannan ka shiga layi na farko da aka zagaye, kaitsaye zai nuna maka cewa zaka yi adding din intouch a chrome, sai ka danna alamar add to chrome kamar haka 👇

Kana yin adding, sai kuma ka duba daga sama zaka ga alamar extension, sai ka danna shi, ka nemo intouch ka shiga, idan ka shiga zai baka QR CODE da zaka yi scanning kamar haka 👇

Sai kuma ka bude application din ta cikin wayar ka, kayi scanning din QR CODE din ta hanyar danna alamar + kamar haka 👇

Sai ka shiga wajan scan QR CODE kamar haka

Kana yin scanning, shikenan ka gama haɗawa, abin da ya rage kawai shine kaje ka fara saving, hanyar da zaka bi domin saving din shine:

Zaka yi login din WhatsApp din ka ta cikin computer, ta hanyar shiga web.whatsapp.com kayi scanning WhatsApp din a wayar ka again, daga nan sai ka duba a saman WhatsApp din ta cikin computer zai nuna maka alamar scan, sai kayi scanning sannan kayi saving!

Akwai bukatar ka samu credits da yawa domin yin saving din lambobi da yawa! Domin ganin yadda zaka samu credits din, ko kuma kallon yadda zaka yi aikin tun daga farko a bidiyo, kalli Wannan bidiyon na ƙasa 👇

Abdulfatah

CEO FOUNDER OF AREWA DAILY TRICKS I'm a real YouTuber | Blogger | Programmer | Web Designer | App Developer | Crypto Trader | Cyber Army | Graphic Designer | --But sometimes I'm 🎭ANONYMOUS🎭

2 Comments

  1. Aslama alaikum oga ina wuni da fatan kana lpy
    Dan Allah muna son video yanda ake duba website
    Idan ya fito na duba YouTube dinka banganshi ba kuma da akwai ka taba yin video akansa please.
    A taimaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button