APPLICATIONS

INTOUCH APP DOWNLOAD

BAYANI AKAN INTOUCH APP

Idan “Lambobin waya” suna da mahimmanci a gare ka, to “InTouch app” shine app ɗin ku! idan ka kasance ƙwararre cikin harkokin kasuwanci, tallace-tallace, sada zumunta, ko ƙaramin mai kasuwanci na yanar gizo.

yana da sauki sosai wajan amfani, yana da karfi sosai, bugu da kari kuma KYAUTA ne wajan sarrafa kasuwancin yanar gizo da samun kwastomomi cikin sauki.

Wasu daga cikin amfaninnikan intouch sun kunshi…

SAVING UNKNOWN WHATSAPP CONTACTS

Intouch app zai baka damar da zaka yi saving din duk bakin lambobin da suka yi maka magana a whatsapp a loaci daya, hakan zai sa su rinka kallon status dinka, har ka samu damar fadada kasuwancin ka da hakan…

CALLER ID

Yana nuna bayanan wanda yake kira, koda kuwa mai kiran baya daga cikin jerin lambobin wayar ka! Kafin ka ɗauki kiran, zaka san ko abokin abokinka ne? ko abokin ciniki? ko kuma sabon kwastoma ne yake kiran ka, zaka iya dauka ko yanke kiran tare da kulle lambar yan damfara ( SPAM BLOCK ).

REMINDER
Abokan kasuwanci kan iya kiran ka a lokacin da baka nan, intouch zai tuna maka da kwastomomin da suka kira ka a lokacin!

KIRA DA CHAT
Zaka iya yin kira ko chatting da abokan kasuwancin ka ta cikin app din, a cikin app ɗin. duk bayanan ka a sirrince suke kuma ana daukar su ta yanar gizo, saboda haka zaka iya samun damar yin amfani da su daga kowace na’ura, kowane lokaci! Ba zaka rasa lambobin kwastomimin ka ba har abada !

BUSINESS CARDS
Cikin sauki zaka iya daukar hoton rubutu a takarda kaitsaye ya mayar maka dashi cikin waya

Wadannan kadan ne daga cikin amfanin application din intouch, zaka iya fadada bincike domin gano wasu, domin sauke application din intouch, kaitsaye danna alamar DOWNLOAD NOW dake kasa

Abdulfatah

CEO FOUNDER OF AREWA DAILY TRICKS I'm a real YouTuber | Blogger | Programmer | Web Designer | App Developer | Crypto Trader | Cyber Army | Graphic Designer | --But sometimes I'm 🎭ANONYMOUS🎭

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button