ANDROIDAPPLICATIONS
Yadda ake kama ɓarawon waya da zarar ya dauke ta

Yadda ake kama ɓarawon waya da zarar ya dauke ta
Dont touch my phone, Application ne dake amfani a wayar Android wajan tabbatar da tsaro, a duk lokacin da wani ya dauki wayar ka, zata fara ƙara har sai ya cire security na wayar, idan kana kusa zaka ji karar kenan!
Idan kasa wayar ka caji, ko kuma aka zare wayar ka daga aljihu, za tayi ƙara, yana da matukar amfani musamman idan kana sanya caji a gurin da keda mutane da yawa, kokuma kana yawan shiga wajan dake da mutane da yawa! Danna alamar download now dake ƙasar domin dakko Application din

ko kuma ka kalli Wannan bidiyon dake ƙasa domin ganin yadda ake amfani dashi