APPLICATIONS

ES FILE EXPLORER ? MENENE ES FILE EXPLORER ?

MENENE ES FILE EXPLORER ??

ES File Explorer babban application ne da aka tsara domin shirya files a cikin wayar android. Ya zo da ƙarin fasali da yawa, kamar kayan aikin dake kashe application da suke running a background, ajiye kaya (files) a online (ta Dropbox, Google Drive, ko Skydrive), da kuma FTP domin amfani da waya tare da computer a tare cikin sauki.

ES File Explorer na da matukar amfani ga wayar android, dan zan iya cewa duk mai wayar android da baya amfani da es file explorer to an barshi a baya, ayyukan ta a cikin wayar android ba zasu lissafu ba, sai kadan daga cikin su….

tana duba root files, hidden fies, batch renaming, da sauran ayyuka masu matukar amfani.

kasancewar es file explorer na yin ayyuka da yawa, har da wadanda suka saba ka`idodin google, google sun cire shi a playstore, dan haka ba zaka samu es file explorer na ainihi a playstore ba. sai dai ka dakko shi ta browser, zaka iya dakko es file explorer na ainihi ta hanyar danna alamar download now dake kasa

Abdulfatah

CEO FOUNDER OF AREWA DAILY TRICKS I'm a real YouTuber | Blogger | Programmer | Web Designer | App Developer | Crypto Trader | Cyber Army | Graphic Designer | --But sometimes I'm 🎭ANONYMOUS🎭

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button