TECHNOLOGY

HOW TO TRACK SOMEONE USING HIS PHONE NUMBER 📱

YADDA ZAKA GANO INDA WANI YAKE TA CIKIN WAYAR KA

Mafi yawa akan samu cewa kuna chatting da wani a online, ba tare da ka san daga inda yake ba, idan ka tambaye shi kuma zai iya faɗa maka saɓanin gaskiya, wannan dalilin kan sa kayi tunanin neman hanyar da zaka gano inda yake ba tare da ya sani ba

Idan ka biyo ni a wannan rubutun, zan yi maka bayanin hanyar da zaka bi domin gano bayanan duk wanda kake so, ta hanyar tura mai sako a cikin…

  • Lambar Wayar shi
  • WhatsApp Account
  • Facebook Account
  • Da sauran su

Kokuma duk wata hanya da zaka iya tura mai rubutu ya gani a online.

Wannan hanyar da zamu yi amfani da ita a yanxu domin yin wannan aikin, hanya ce da zaka tura wa wanda kake son gano bayanan shi link, abin da ake bukata kawai shine ya danna link din, idan ya danna link din, za ka samu bayanan shi kamar:

  • Address ta Maps (Adreshi)
  • Sunan wayar shi
  • Layin dake cikin wayar shi
  • IP Address
  • Real time

Da sauran bayanai makamanta hakan, dan haka hanyar da zaka bi domin samun link din da zaka tura wa wanda kake son ganin bayanan sa shine ka danna NAN WAJAN kana shiga zai baka shafi kamar haka 👇

Sai kayi paste na link din da kake so ayi redirect din link na farko da ka tura wa victim

Redirect:

A lokacin da ka turawa victim link, idan ya danna shi kaitsaye zai kaishi wani wajan daban, misali: za ka iya sa link din bidiyo a YouTube, idan ya danna link din da zai dauki bayanan shi, kaitsaye link din zai wuce dashi zuwa bidiyon!

VICTIM:

Shine wanda kake san gano bayanan shi

kana sanya link din zai wuce da kai ya kawo ka shafi kamar haka

Ga bayan shi kamar haka:

Your IPlogger link for collecting statistics:

Shine link din da duk wanda ya danna shi, za’a dauko maka bayanan shi, kamar yadda muka yi bayani tun a farko

Target redirection URL:

Shine link din da idan aka danna link dake dakko bayanai, bayan ya dauki bayanan zai wuce dashi zuwa link din da kasa a wajan

Select a domain:

Zai baka damar da zaka canza yanayin link din da zaka tura na collecting statistics

Link for viewing statistics:

Shine link din za zaka shiga domin ganin bayanan da aka dakko na duk wanda ya danna link na farko

Zaka tura link na farko zuwa victim, sannan ka shiga link na ƙarshe domin ganin bayanan da link na farko ya dauko, duk bayanan da ya dakko, zaka gani a wajan, zaka iya amfani da IP Address din Victim domin ganin location din da yake

Domin ganin yadda zaka yi hakan a bidiyo, kalli Wannan bidiyon na ƙasa 👇

THANKS 😊

Abdulfatah

CEO FOUNDER OF AREWA DAILY TRICKS I'm a real YouTuber | Blogger | Programmer | Web Designer | App Developer | Crypto Trader | Cyber Army | Graphic Designer | --But sometimes I'm 🎭ANONYMOUS🎭

7 Comments

  1. Taya zan samu videon da idan nayi transfer zan iya dawo wa da kudi na ka che kayi video a kan hakan amma ban gani a YouTube ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button