TECHNOLOGY

HOW TO FIND PHOTO ATTACHED WITH ANY BVN

Yadda Zaka Gano Hoton Da ke Kan kowacce BVN

Lambar BVN Ba kowa ke da damar ganin bayanan ta kai tsaye ba, sai dai Agent ko maaikacin banki, amma za ka iya amfani da wani banki domin duba bayanan BVN ta ƙasa su, a cikin wayar ka!

Domin Gano Hoton da ke kan BVN, akwai bukatar ka fara sanin bayanai uku na wannan BVN din, bayanan sune:

  • Kwanakin haihuwa (date of birth)
  • Lambar waya (phone number)
  • BVN number

Dole sai kana da su daidai, sannan ne za ka iya gano hoton da ke kan wannan BVN din, dan haka idan baka san yadda zaka gano su wadannan bayan guda uku ba, sannan NAN domin ganin yadda zaka gano su

Bayan ka samu wadannan baya nan, sai kuma ka shiga wannan rubutun na ƙasa ka cike bayanan kamar yadda aka bukata!

NAN ZA KA DANNA 👈

Kana shiga zai bude maka shafi kamar haka 👇

Sai Ka cike bayanan kamar yadda aka bukata, ka danna alamar verify bvn, nan take zai nuna maka hoton mai BVN din

ABIN LURA

mun kawo wannan bayanin ne domin ilmantar wa, duk wanda yayi amfani dashi ta hanyar da bata dace ba babu sa hannun mu ✌️

MUN GODE 🙏👏

Abdulfatah

CEO FOUNDER OF AREWA DAILY TRICKS I'm a real YouTuber | Blogger | Programmer | Web Designer | App Developer | Crypto Trader | Cyber Army | Graphic Designer | --But sometimes I'm 🎭ANONYMOUS🎭

4 Comments

  1. Muna godiya da wannan, tambaya ta anan itace zan iya amfani da wannan hanya incanza lambata ta bvn ko date of birth ? Domin layinda nayi bvn ya bata.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button