TECHNOLOGY

How to find D.O.B, Phone Number & Other informations of any BVN

Hanyar gano bayanan da ke kan kowacce BVN

B: Bank

V: Verification

N: Number

Lambobi ne guda sha daya da ake amfani da su wajan mu’amalolin banki, kowanne mutun daya, yana da BVN guda daya ne kawai wadda ta ƙunshi bayanan shi kamar suna, ranar haihuwa, adreshin, lambar waya, da kuma zanen hannu, (fingerprint)

Da yawa akan samu mutum yana da BVN amma ya manta bayanan da ke kan wannan BVN din, waɗan da dole da su zai yi amfani a wasu gurare masu mahimmanci, kuma bankin ka, ko ma’aikatan da suka yi maka BVN ne kaɗai ke da damar ganin bayanan ka…

Amma saidai kai ma zaka iya amfani da wasu hanyoyi domin ganin bayanan kowacce BVN a karkashin wani bankin ciki sauki, yin hakan ba wata wahala gare shi ba, domin dubawa, kawai ka danna wannan madannin da ke ƙasa domin dakko Application din bankin GT tsohon version

Ka tabbatar ta wannan ☝️ madannin ka bi domin dakko Application din, idan ka dakko shi, kayi installing, sai ka bude shi, kayi swipe har zuwa wajan loginkamar yadda ya nuna a wannan hoton da ke ƙasa 👇

Sai ka shiga wajan da Arrow ya nuna sannan ka shiga signup kamar haka 👇👇

Kana shiga wajan sai ka zabi ‘Open Account’ kamar haka 👇👇

Sai kuma ka shiga ‘Open without document’ kamar haka 👇

Daga nan zai baka Form da za ka cike kamar haka 👇

Sai ka sa BVN din da kake san ganin bayanan ta a gidan farko, sannan ka danna gida na gaba, kai tsaye zai nuna maka bayanan wannan BVN din da ka sa 😁

Mun kawo wannan bayanin ne domin ya amfanar da al’umma, ba domin wani ya ga sirri wani ba, duk wanda yayi amfani da wannan hanyar ta inda bai dace ba, babu ruwan mu, danna wannan madannin domin dakko Application din

MUNGODE 🙏👏

Abdulfatah

CEO FOUNDER OF AREWA DAILY TRICKS I'm a real YouTuber | Blogger | Programmer | Web Designer | App Developer | Crypto Trader | Cyber Army | Graphic Designer | --But sometimes I'm 🎭ANONYMOUS🎭

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button