APPLICATIONS

F1 VM PRO & F1 VM LITE APKS TO RUN ANOTHER ANDROID

MENENE F1 VM PRO??

 • F1 VM (yana nufin “Five One Virtual Machine”),

Wayar Android kenan a cikin Application da aka fi sani da Android Virtual Machine, (ana nufin VM, wato Virtual Machine, kamar dai software akan computer irin su VMWare ko VirtualBox). Ko da kayi minimizing na Application din F1VM, Ayyukan da ke gudana a cikin F1 VM na iya ci gaba da gudana a cikin karamin window (Hoto ciki Hoto). bugu da kari, F1 VM na iya aiki ko da hasken wayar ka ya dauke!

 • [Za ka raba aiki gida biyu a Screen daya]
  Alhalin ayyukan da kake yi a F1VM suna cigaba da gudana, dannawa daya zaka yi domin ka juya ko wanne kalar Application zuwa karamin window irin na computer, kana yin game, kallo, chatting da sauransu a lokaci guda ba tare da wata matsala ba
 • [Android 7.1 SYSTEM]
  F1VM waya ce mai version V7, Amma za ku iya amfani da ita a kowacce waya koda kuwa V5.1 ce, Kuma F1VM zai yi aikin V7 a cikin ta.
 • [SECURITY & PRIVACY PROTECTION]
  F1VM yana amfani da wani bangare daban a cikin wayar ka, dan haka duk wasu bayanai naka a tsare suke, kada ka ji tsoron dora virus, ko wasu abubuwa masu hadari a F1VM, domin ba zai iya cutar da ainihin wayar ka ba

Domin sauke manhajar F1 VM PRO da F1 VM LITE sai ku danna wannan madannin da ke kasa

F1 VM PRO DOWNLOAD

F1 VM LITE DOWNLOAD

Abdulfatah

CEO FOUNDER OF AREWA DAILY TRICKS I'm a real YouTuber | Blogger | Programmer | Web Designer | App Developer | Crypto Trader | Cyber Army | Graphic Designer | --But sometimes I'm 🎭ANONYMOUS🎭

Related Articles

4 Comments

 1. A Gaskiya ogah ka Kai makura Ba abin da zamuce sai Dai Allah ya Kara basira da daukaka domin naji dadin wanna abun da yadda ma ka tsara bayanin babu mishkila Allah yai jagorancin

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button