CRYPTO

KYAUTAR ₦20 MILLION 😱 YADDA ZAKA SAMU

KYAUTAR ₦20 MILLION

A wannan posting din xan nuna muku wata hanya ne da mutum zai samu kyautar COINS wanda yakai darajar Naira Miliyan Ashirin (₦20,000,000) daidai da ($55,000) kai tsaye a cikin wallet dinshi,
Amma kafin na fara yi maka bayani ya kamata ka sani cewa wannan token din token ne a cikin Exchanger daya ne kadai xaka iya samun shi, kuma sannan sai kabi wasu hanyoyi, ba kai tsaye zaka same shi ba.
Domin samun wannan exchanger toh sai ka danna rubutun da ya fito a kasa wanda aka rubuta download now🔻, kai tsaye xai kaika inda zaka dakko wannan exchanger din
Bayan ka dakko wannan application din to kai tsaye sai ka bude shi, kana budewa xai nuno maka kayi register sai ka shiga gurin da aka sa create new wallet, zaka sa Password sannan ka maimaita, zai nuno maka kalmomin Sirrin ka, sai ka rubuta su ka ajiye su a wani guri mai tsaro, gudun matsala
Yanzu shikenan ka kirkiri Wallet da wannan exchanger din, sai abu na gaba shine xaka shiga guri mai alamar settings daga sama, kamsr yadda ya nuna a wannan hoton

Kana shiga zai nuno maka wasu rubututtuka sai ka nemo inda aka sa add token ka danna shi, kamar yadda ya nuna a wannan hoton

Zai sake nuna maka wani QR CODE toh a kasan shi akwai inda aka sa add by contract sai ka danna shi, kamar haka

Sai kuma kayi copy na wannan jan rubutun da yake a kasa a clipboard, sannan kaje payi paste dinshi a wajan contract
Ga rubutun🔻
0xcf6afbb480351a27950f96923094a0ce1559cc26
Shi zaka yi copy kaje kayi paste dinshi a layi farko, kamar yadda ya nuna a wannan hoton

Kana yin paste sai ka danna layi na kasa, zaka ga dakanshi ya rubuta maka sunan token din da komai nashi, sai ka shiga inda aka sa add token daga kasa

Shikenan zaka ga sun baka shi na $55,000, wanda yakai kimanin Naira Miliyan ashirin a kudin nigeria

Kunga ma har ya tashi yanxu ya wuce 20million ya koma 39milliom ($82,000) idan ka lissafa duk $1 akan ₦480
Wata kila ma nan gaba xaifi haka
Sai kuma yadda zaka canza shi xuwa Account dinka
Amma kuma ya kamata ka sani cewa shi wannan coin din yanxu haka masu shi sun  cire mai liquidity, wato ina nufin idan kaje zaka siyar dashi a yanxu xaa ce maka bashi da liquidity, toh xan nuna maka hanyar da xaka bi ka cire shi, amma kafin nan koda na nuna maka hanyar da zaka bi ka cire shi fah toh dole sai an saka mai liquidity sanna zaka iya fidda shi xuwa Account dinka
Yanxu haka dai zaka iya tura shi ko kuma ka ajiye a wasu wallet din naka kamar trust wallet ko wasu daban
Bayan na nuna maka hanyar da zaka bi domin fidda shi, abin da Yakamata kayi shine, kake dubawa lokaci xuwa lokaci, saboda a koda yaushe xasu iya saka mai liquidity, kana ganin ansa mai sai kai sauri ka canza shi xuwa BNB ka saida shi🤪💵
Domin ganin bayanin yadda Zaka fidda shi ka shiga nan👇

THAT IS ALL, ENJOY 🤩

Abdulfatah

CEO FOUNDER OF AREWA DAILY TRICKS I'm a real YouTuber | Blogger | Programmer | Web Designer | App Developer | Crypto Trader | Cyber Army | Graphic Designer | --But sometimes I'm 🎭ANONYMOUS🎭

7 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button